Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Gwaman jihar Yobe ya karbi wasu jiga-jigan siyasar jihar Anambra daga jam'iyyun APGA da PDP zuwa jam'iyya mai ci ta APC. Sun samu tarbar manyan gwamnonin APC.
A jihar Kwara, san samu karancin nama sakamakon samun karancin shanu da ya addabi jihar. An samu rahoton cewa, saniyar N100,000 a yanzu ta koma har N250,000.
Kwanaki biyu bayan 'yan bindiga sun hallaka mutane da dama a jihar Sokoto, sun sake kai hari garin, inda asuka hallaka wasu mutane da dama suka kona wani mutum
Gwamnan jihar Anambra ya sanar da ba da ladar N20m ga duk wanda ke da bayanai masu muhimmaci da za su kai kame wadanda suka kashe Dr Chike Akunyili da aka kashe
Yayin da ake ci gaba da layin man fetur a kasar Burtaniya, Najeriya ta huta da layin mai tun farkon hawan shugaban kasa Muhammadu Buhari. MURIC ta ce a gode mas
Gwamantin Najeriya ta amince maza suke tafiya hutun kwanaki 14 idan matansu sun haihu domin samun kusanci da 'ya'yan da aka haifa musu. Inji taron da aka yi yau
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da fara aikin katse hanyoyin sadarwa a jihar Kaduna domin ba jami'an tsaro damar magance matrsalolin tsaro a jihar ta Kaduna.
Wani mutum ya kashe dansa har lahira ba tare da wani dalili ba, inda ya zane yaron da bulala. 'Yan sanda sun ce mutumin ya tsere kuma an gagara gano wanene shi.
Yayin da ake jita-jitar Goodluck Jonathan zai koma jam'iyyar APC, PDP ta lissafa shi a cikin mutanen da za ta tuntuba don gudanar da taron jam'iyya a watan gobe
Salisu Ibrahim
Samu kari