Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Hedikwatar tsaron Najeriya a ranar Alhamis ta sanar da cewa, a kalla mutane 848 da aka yi garkuwa da su ne sojoji suka kubutar a wani samame daban-daban...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari karbi bakuncin gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello a fadarsa da ke Aso Rock Villa da ke Abuja, don nuna masa fom din takara.
Kotun kolin Saudiyya a ranar Alhamis ta umurci masu sa ido da su nemi jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira 1443 da yammacin ranar Asabar 29 ga Ramadan.
Sararin samaniyar Twitter ta kama da wuta a daren jiya Laraba lokacin da wani mai amfani da shafin ya nemi attajirin da ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk.
Wani faifan sauti ya bayyana lokacin da wani dan majalisar tarayya na yiwa wani barazanar mutuwa. Wannan na zuwa ne gabanin taron zaben fidda gwanin jam'iyyar.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu daga cikin sojojin da ke aiki a wani yankin jihar Katsina bayan tashin wata nakiya a hanya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da tsige wasu sarakuna biyu da hakimi bisa zargin hannu wajen taimakawa ayyukan 'yan bindiga a wasu yankunan jihar ta Zamfara.
Hukumar NDLEA ta tura wasika ga shugaban jam'iyyar APC, ta nemi a fara yiwa 'yan takara daga jam'iyyar APC gwajin shan kwaya gabanin zaben fidda gwani da za ayi
Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu. Wannan na zuwa ne kwanaki bayan da ya kalubalanci APC a jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari