Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da Aminu Tambuwal a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ba a san dai dalilin ganawar shugaban kasar ba..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gana da jiga-jigan jam'iyyar APC a yau dinnan a Abuja, inda za su yi buda baki a fadar shugaban kasa ta Aso Rock Villa.
Alamu masu karfi na nuna da cewa, gwamnatin Buhari ta dauki mataki kan malaman jami'a da ke yajin aiki, ta dakatar da biyansu albashi tun a watan Maris din 2022
Jam'iyyar APC ta sake magantuwa kan batun kudin fom din takara shugaban kasa, inda tace sam batun N100m ba komai bane, kuma APC bata yi kuskure ba ko kadan.
Wani dan Najeriya mai kishi, kuma lauya ya maka shugaban kasa Muhammadu Buhari a kotu saboda gallazawa 'yan Najeriya a lokacin karancin man fetur a 2023...
Wasu maniyyata aikin Hajjin bana a jihar Legas a ranar Litinin sun mamaye gidan gwamnatin Alausa domin nuna rashin amincewarsu da karin 100% na farashin hajji.
Sansanin gwamna Zulum na ta raguwa yayin da makusantansa da yawa suka nuna sha'awar tsayawa takara a kujeru daban-daban na jihar ta Borno a zaben 2023 mai zuwa.
Matar da ta fi kowa tsufa a duniya a karshe dai ta bar duniyar; Kane Tanaka ta rasu a ranar 19 ga Afrilu, 2022 tana da shekaru 119 a rayuwarta ta gidan duniya.
Hukumar NDLEA ta yi babban kamu ta kama wani babban attajirin da ake zargin yana da hannu a harkallar kwayoyi da Abba Kyari, wanda ake ci gaba da shari'ar a yan
Salisu Ibrahim
Samu kari