Muhammad Malumfashi
20409 articles published since 15 Yun 2016
20409 articles published since 15 Yun 2016
Akwai ‘yar shekara 21 a cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna. Wannan Budurwa, Azurfa Lois John ta na cikin barazana, domin ‘yan ta’adda na son ta da aure.
Maganar gaskiya Ganduje Bai Ci Zaben 2019 ba, duk da ya zarce a kan mulki. Hon. Abdulmumin Jibrin ya shaidawa Duniya cewa a hakikanin gaskiya PDP ta yi nasara.
Kungiyar daliban Najeriya sun soma shiri domin kai karar gwamnati saboda kungiyar ASUU ta ki dawowa aiki. Shugaban Kungiyar ta NANS yace babu laifin 'Yan ASUU.
Malaman Jami’a sun ce ba za a bude makarantu ba sai an biya su duka kudin wata 6. Shugaban ASUU yace Ministan ilmi, Malam Adamu Adamu, bai san abin da yake fada
Shugaban Majalisa Ya Fadi Abin da ya Wakana da Bola Tinubu ya Ziyarci Obasanjo. Tun yanzu har Femi Gbajabiamila ya hango Jam’iyyar APC ta ci zabe bayan ziyarar.
An Sa Ranar Sauraron Shari’ar Bola Tinubu kan Zargin Badakalar Takardun Makaranta. A na zargin akwai alamar tambaya a game da takardun tsohon gwamnan Legas.
A kowace rana ana kashe N18bn wajen biyan tallafin fetur. Tallafin man fetur shi ne bambancin kudin da ake tsakanin asalin farashin fetur da farashin gidan mai.
Mun kawo jerin kudirorin ‘Yan Majalisa da suka zama doka bayan rattaba hannun Muhammadu Buhari. Shugaban kasan ya karbi wasu kudirori da suka fito daga Majalisa
Za a ji Ministan, harkokin wutar lantarki ya koka game da yadda karfin wuta yake kara sauka kasa a Najeriya. Daga 5000mw, abin da ake da shi ya koma 4100mw.
Muhammad Malumfashi
Samu kari