Muhammad Malumfashi
20396 articles published since 15 Yun 2016
20396 articles published since 15 Yun 2016
'Yan ta’adda suka je gidan wasu mutane da ke unguwar Mando a karamar hukumar Igabi, sun dauke mutane. Yanzu sun ce dole ne a biya su akalla Naira miliyan 50.
“Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC ya ba gwamnonin da ke fushi amsa, James Faleke yace sunayen kwamitin da aka fitar a karshen mako bai cika ba.
Magoya baya zasu shirya tattaki domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu. Dazu Kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu ya fitar da yadda za a soma kamfe.
Darektan yada labarai da wayar da kan al’umma na NDLEA, Femi Babafemi yace National Drug Law Enforcement Agency ta wani tsoho da ake zargi yana saida kwayoyi.
Manyan Arewa sun fadi yadda za su fito da ‘Dan takaransu a zaben shugaban kasa. Dattawan Arewa sun yi alkawarin ba za su maimaita kuskuren da aka yi a 2015 ba.
Bola Tinubu da Kashim Shettima sun tafi kasar Ingila da nufin su huta kafin a fara kamfe. Tinubu da Abokin takararsa sun yi tafiya ne ana daf da soma kamfe/
Wata mota tayi hadari kusa da gadar 3rd Mainland, ‘yan cikin mota sun kone. Mazda KJA 699 GY ta kama ci da wuta a dalilin gangancin direba, wanda shi ya yi rai.
Sunayen ‘yan kwamitin ya wargaza Jam’iyyar APC, Gwamnoni na barazanar juyawa Tinubu bore. Sabanin ya yi kamari da har wasu Gwamnoni suna yi wa Tinubu barazana
Mun yi rubutu a kan siyasar 2023, mun duba yadda dokar NotTooYoungToRun tayi tasiri. Za a ga Matasa sun samu titikin shiga takarkaru a zabukan shekara mai zuwa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari