Muhammad Malumfashi
20396 articles published since 15 Yun 2016
20396 articles published since 15 Yun 2016
Hon. Toby Okechukwu ya yi martani da ya ga sunansa ya fito a wadanda za a gwabza da su a zaben 2023, yace bai san ya aka yi sunansa ya fito a ‘Yan takaran ba.
Abin da muka fahimta shi ne kungiyoyi na magoya baya jam’iyyar APC da masoyan Bola Tinubu sun rabu a kan Yahaya Bello da za iyi aikin jawo matasa a zaben 2023.
An Yi Nasarar Cafke Wasu ‘Masu Daukar Nauyin’ Ta’adin ‘Yan Bindiga a Cikin Banki. ‘Yan rundunar Operation Hadarin Daji sun kama mutum biyu za su cire N14m.
Shugaban Majalisar Dokoki, Yusuf Zailani Ya zama Gwamnan rikon kwarya a jihar Kaduna. Malam Nasir El-Rufai ya aikawa ‘yan majalisa takarda cewa zai yi tafiya.
Jami’an tsaro masu fararen kaya wanda aka fi sani da DSS, suna so a gaggauta janye yajin aiki. Yunusa Abdulkadir yace yajin-aikin na jami’o’in yana da hadari.
Kakakin sashen laifuffuka na musamman na rundunar ‘yan sanda da ke Ikoyi yace an samu wasu Kasurguman ‘Yan Damfara Sun Sace N523.3m Daga Asusun Bankin Mutane.
Fasto Samuel Oladele kuma limamin Christ Apostolic Church (CAC) Worldwide ya ba kiristoci satar amsa a zaben Shugaban kasa, yace su bi wanda zai kare ra’ayinsu.
Sanata Jonah Jang yace tun da farko akwai shirin da aka yi tsakanin Iyorchia Ayu da Aminu Waziri Tambuwal domin a hana Nyesom Wike takarar shugabancin kasa.
Letitia James tayi karar Donald Trump da iyalansa da kamfaninsa da zuzuta dukiya. A doka, duk wanda ya yi ikirarin yana da kudi alhalin karya ne, ya yi sata.
Muhammad Malumfashi
Samu kari