Muhammad Malumfashi
20389 articles published since 15 Yun 2016
20389 articles published since 15 Yun 2016
Bola Tinubu mai neman zama shugaban Najeriya a APC yace babu sabani tsakaninsa da Farfesa Yemi Osinbajo. Tinubu yace ya yafewa mataimakin shugaban Najeriya.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai yace idan har Atiku Abubakar bai nemi afuwa ba, mutanensa ba za su zabe shi ba a takarar shugabancin kasa da yake yi a 2023
A yayin da za a ci bashin Naira Tiriliyan 8 domin a cike gibin kasafin kudin shekara mai zuwa, Gwamnatin Najeriya za ta saye sababbin motocin Naira Biliyan 23
Rashin gaskiya, da satar dukiyar al’umma yana cikin matsalolin da ke addabar Najeriya. Atiku Abubakar mai neman zama shugaban kasa yana da dabarar matsalar.
Za a ji cewa rigimar cikin gidan da ake fama da ita tsakanin Darektocin jam'iyya da shugaban APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya gagara zuwa karshe har yau.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce Aljanu biliyan uku sun karbi Darikar Tijjaniya. Akwai yiwuwar a rika amfani da Aljanun domin maganin masu garkuwa da mutane.
Jagoran PDP Ya Bayyana Silar Sauya-Shekar Kwankwaso Zuwa Jam’iyyar NNPP. Muhammad Jamu yana zargin Gwamnan Sokoto ya taka rawar gani wajen rasa tsohon Gwamnan
Gwamnati tace akwai hadari ga zaman lafiya da tsaro idan har shugaban kungiyar IPOB ya bar hannun hukuma. Lauyan da yake kare jagoran na IPOB ya musanya wannan.
Za a ji ‘Dan takaran APC, Bola Tinubu ya hadu da Yemi Osinbajo, an yarda cewa Mukarraban Mataimakin Shugaban kasa da ke Aso Villa za suyi wa APC aiki a zabe
Muhammad Malumfashi
Samu kari