Muhammad Malumfashi
20009 articles published since 15 Yun 2016
20009 articles published since 15 Yun 2016
Sanata Chris Ngige yace wadanda ke neman shugabancin kasa sun dace. Ministan kwadagon ya kauracewa yakin neman zaben APC domin duk ‘yan takaran 2023 na shi ne
Sarkin Bauchi ya tubewa Wazirinsa rawani. Rilwanu Suleiman Adamu ya amince da wannan mataki da aka dauka a kan Bello Kirfi a dalilin rashin yi wa Gwamna biyayya
Gwamna Mai Mala Buni ya yi wa wasu magoya bayan ‘dan takaran APC alkawarin 99% na Kuri’un da mutane za su kada a jihar Tobe a zaben da za ayi a Fubrairun 2023.
Bola Tinubu ya sha alwashin cire tallafin fetur idan aka zabe shi ya zama Shugaban kasa. ‘Dan Takaran na APC ya ce tsarin bai amfanar talaka sai masu kudi.
A jihar Zamfara, kwamitin yakin neman zaben Bola Tinubu ya bada kyautar buhunan shinkafa da masara ga kiristoci domin ayi bikin Kirismeti da sabuwar shekara.
Kwanaki aka kama wani dalibin jami’a bisa zargin cin mutuncin uwargidar Najeriya. Yanzu wasu sun shiga ragar ‘yan sanda, su na da hannu wajen zagin Aisha Buhari
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya amince da kwamitin da zai taya shi yakin zabe a NNPP.Kwamitin na PCC ya kunshi shugabanni, majalisar BOT, da kananan kwamitoci.
Babu ‘dan wasan da zai karbi albashin tsohon tauraron Real Madrid da Manchester zai samu a Saudi. Amma dukiyar Faiq Bolkiah ta nunka na Cristiano Ronaldo sau 15
Wasu sojoji sun yi yunkurin tare mutanen da suka biyo kan hanya a Asokoro da ke garin Abuja, a dalilin haka wani jami'i ya yi gangancin harbi, ya kashe mutum.
Muhammad Malumfashi
Samu kari