Muhammad Malumfashi
20015 articles published since 15 Yun 2016
20015 articles published since 15 Yun 2016
A hira da Kashim Shettima a shirin fashin baki na 01/01/23, an ji Shettima ya ce ba zai zagi Rabiu Kwankwaso ba domin ya yi aiki a Kano a lokacin yana Gwamna.
Adawar ‘Yan G5 ba za ta hana Atiku Abubakar samun mulki ba. Sanata Dino Melaye yana ganin duk ‘Yan Jam’iyyar PDP har zuwa ‘Yan APC za su zabi Atiku ne a 2023.
Za a ji hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta watau INEC za ta cafke duk wanda bai kai shekara 18 da haihuwa ba da zai yi zabe, domin hakan ya sabawa doka
‘Dan takaran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya ce lafiyarsa kalau. Bola Tinubu ya musanya rade-radin rashin lafiya, ya fadi abinda ke nuna koshin lafiyarsa.
Nyesom Wike ya yi martani da jin cewa a maimakon Obasanjo ya goyi bayan Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a 2023, ya bada karfinsa ne ga Peter Obi na LP.
A zaben shekarar nan, Olusegun Obasanjo yana tare da LP da Peter Obi. Amma idan za a tuna, goyon bayan da Obasanjo ya ba Atiku Abubakar a 2019 bai cece shi ba.
Sanatan Sokoto ya fadi sirrin damkawa Bola Tinubu tikitin Jam’iyyar APC. Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi bayani ne da ya hadu kabilu dabam-dabam a gidansa.
A rahoton nan, an tattaro maku rikice-rikicen da ya rutsa da ‘Yan Majalisar Najeriya daga Junairu zuwa Disamban Shekarar 2022 yayin da aka shiga sabuwar shekara
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya yi aiki da manyan masu neman takarar a 2023, don haka ya fadi ra’ayinsa a kan takarar Bola Tinubu, Kwankwaso Atiku da Obi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari