Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Karamin ministan na man fetur na wadannan kalamai ne a yau, Talata, yayin wani taro domin bunkasa masana'antar man fetur da sinadarin iskar gas, a Abuja. Ya kara da cewar gwamnatin tarayya zata gyara lalacewar da hanyoyin gudanawa
Sai dai masana sun ce babu wannan ayar a Baibul. Hakazalika mabiyan Faston sun yi masa nuni ga aya ta 9 cikin sura ta 18 na cikin Baibul dake hani da aure tsakanin yan gida daya. Sai dai ko da wani dan uwansu ya kira taron gaggawa
Wannan umarni na shugaba Buhari ya ci karo da bukatar ministan shari’a Abubakar Malami, wanda ya aika ma Buhari wata zungugeriyar wasika, inda bukaci Buhari ya dakatar da binciken da EFCC ke yi kan badakalar siyar da rijiyan man,
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna tace ta kama wadansu mutane biyu dake da hannu a kisan wani dalibi a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria. Sun ce masu laifin na amsa tambayoyi sannan za a mikasu zuwa kotu bayan an gama bincike.
Gwamnatin Jihar Bauchi ta hannun hukumar kula da ilimin bai daya na jihar Bauchi wato SUBEB ta umurci makarantun Tsangaya da su dakatar da yin wazifa ko kuma karanta Salatil Fatihi a cikin hidimar makarantar cewa baya cikin tsari.
Hukumonin tsaro na kasar Saudiyya sun kama wani marubuci mai suna, Mohammed al-Suhaimi, da yace masallatai sun yi yawa kuma kiran sallah na damunsa hukumomi sun kama marbucin ne bayan sun kammala yi masa bicike
Ofishin sakataren gwamnatin tarayya, SGF, ta yi ikrarin kashe naira miliyan N65m akan shafin yanan gizo a shekara 2017 NAIJ.com ta samu rahoton cewa an ware wa ofishin sakataren gwamnatin tarayya naira miliyan daga kasafin kudi
Kungiyar dattawa kudu maso gabas sunyi alkawari marawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya a zaben shugabancin kasa na 2019 idan har ya yanke shawarar sake takara, inda suka ce gwamnatin APC tayi kokari sosai wajen yaki da rashawa
Mahmud Hassan, daya daga cikin wadanda ake tuhuma da laifin shigo da bindigogi 661 cikin kasar nan ta haramtacciyar hanya, watan Disambar bara, ya shaidawa kotun tarayya cewar ya bawa jami'an hukumar 'yan sandan farin kaya, da...
Mudathir Ishaq
Samu kari