Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daya daga cikin tsofaffin fuskoki kuma fitattun jarumai a masana'antar shirin fim din Hausa da ake yi wa lakani da Kannywood watau Fati Muhammad ta fito a wani salo irin na siyasa ta zazzage dukkan abun da ke ran ta game da
Rahotannin da muke samu mai dadi dai shi ne wasu dalibai 'yan mata dake a makarantar kwana tare da malamansu sun samu nasarar kubucema wani harin da mayakan kungiyar nan ta Boko Haram su ka kai masu a makarantar su dake a
Kamar dai yadda majiyar mu ta tabbatar, kafar yada labaran nan ta kasar Ingila watau BBC ta samu cewa saura kiris dakarun sojin Nigeria su kusa su samu nasarar cafke jagoran kungiyar nan ta 'yan Boko Haram, Abubakar Shekau a wani
Rahotanni sun tabbatar da cewa a gobe Talata 18 ga watan Fabrairu ne ake sa ran Shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Adamawa a bisa alkawarin da ya dauka na kai ziyara a jihohin da rikicin Fulani makiyaya da manoma ta yi Kamari.
Wani mai nazarin harkokin tsaro, Amaechi Nwakolo, ya bayyana mayar da jami'an 'yan sandan da cewar abin damuwa ne. A cewar sa, mayakan kungiyar Boko Haram na ci gaba da tayar da kayar baya ne saboda har yanzu ba a hukunta kowa ba
Wata majiyar hukumar 'yan sanda ta sanar da cewar an kama masu laifin ne a karkashin gadar Oshodi inda suke aikata laifin kuma daga nan ne jami'an RRS suka bi sahun su tare da damko su. Kazalika hukumar 'yan sanda ta sanar da kama
A safiyar yau Tatalat aka yi jana’zira shahararren malamin addinin musulunci dake zama a Kaduna Sheikh Abubakar Tureta Sheikh AbubakarTureta ya ya rasu ne a ranar Lahadi a Asibitin Garkuwa da ke birnin jihar Kaduna.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Dansadan mai kara, Inspekta Victir Eruadaa ya shaida ma Kotu cewa wand aake tuhumar ya aikata wannan aika aika ne a ranar 6 ga watan Nuwamba a gidansu mai lamba 94 titin AIT, Ungywar Alagbado.
Sanatan al’ummar Bauchi ta kudu, Sanata Ali Wakil ya shaida cewa al’ummar jihar Bauchi sun shirya tsaf don yi ma sanatocinsu guda uku da suka fito daga jihar rubdugu sakamakon amincewa da suka yi da kudurin sauya jerin gudanar da
Mudathir Ishaq
Samu kari