Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan Yansandan jihar, Kenneth Embrimson ne ya ne ya bayyana haka yayin da yake bajakolin gawar shugaban yan ta’addan, a garin Gusau, inda ya shaida ma yan jaridu cewar ya mutu ne a sakamakon musayar wuta da yansanda.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito da kyar da sudin goshi yayan kungiyar suka bude ma Alkalin Alkalan kofarsa, bayan ya kwashi tsawon lokaci yana yi musu magiya, daga nan kuma shugaban JUSUN, Jimoh Musa ya tabbatar da burinsu na cigaba d
Malaman jami’ar Maiduguri uku da mace daya da yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka saki kwanan nan sun gana da shugaba Muhammadu Buhari a fadan shugaban kasa da ke Abuja. Wadanda ke ganawa da shugaba Buhari
NAIJ.com ta samu rahoton cewa jami’an hukumar fasakwabri (Kwastam) da ya kamata suna hana mutane wucewa da haramtattun kaya a iyakokin Najeriya, suke ta ya ‘yan sumoga shigowa da motoci da shnikafa cikin kasar.
Rahotanni sun bayyana cewar uwar yaran mai suna Yana ta rasa ranta ne yayin da take kokarin tserar da karamin yaron ta mai shekaru hudu a duniya. Lamarin ya faru ne yayin da mijin Yana, Adam Bulama, ya yi tafiya zuwa Monguno. Wani
Cacar baki ya barke tsakanin gangamin iyayen ‘yan matan Dapchi da aka sace da gwamnatin tarayya akan adadin ‘yan matan da suka bace Lai Mohammed, ya ce gwamnatin tarayya zata fara neman ‘yan matan da suka bace.
Wata mata mai juna cewa ta rigamu gidan gaskiya bayan ta haihu bayan yan fashi sun saceta a Badagry na jihar Legas. Duk da cewan ta haihu a wani aikin Tiyata a asibiti, ta mutu ne sanadiyar raunuka da ta samu sakamakon harin.
Allah ya tona musu asiri ne yayinda suka yiwa wani mai suna Tauheed Isyaki fashi a unguwan Lambata na karamar hukumar Gurara inda suka kwace masa wayoyi. Kawai sai ya sanar da jami’an hukumar yan sanda da ke hanyan.
Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu, fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood mai suna Samira Ahmad ta fito ta bayyana babban dalilin da ya sa har yanzu ba ta sake yin aure ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari