Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani gidan sama mai hawa biyu ya rushe a community road, dake unguwar old otta Alagbado a jihar Legas wannan al’amari ya faru ne a ranar Lahadi 25 ga watan Febarairu 2018 da misalin karfe 8.30 masu agajin gaggawa suna isa wajen.
A ziyarar da ya kai Yola dai, jiharsa, bayan dumbin jama'ar da shugaba Buhari ya tara ba ko sisi a makon nan, Atiku ya watsa wa talakawa tsaba inda suka dumbuza suka yi wawa, karin alamu da ke nuna akwai matsuwa a tsakanin al'umma
Gaidam ya alakanta harin da irin abinda ya taba faruwa a makarantar sakandiren Buni Yadi a shekarar 2013, wanda ya ce ya faru ne sati daya kacal bayan janye sojoji daga garin. Ana zargin cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun sace
Sojin saman Najeriya sun fara aikin agaji a yankin da Boko Haram ta dai-dai-ta, inda suke bada magunguna, abinci da agaji ga kayan masarufi ga wadanda bala'in ta'addanci ya koro daga gidajensu. Zasu share makonni biyu suna wannan
A yakin da masu tawaye keyi na kokarin kawar da Mulkin Basshar Al-Asad na kasar Siriwa watau Sham, wanda yaki ci yaki cinye wa, har mutanen kasar miliyan uku sun tsere, wasu biliyan sun mutu, wasu kuma sun tagayyara
Fitacciyar jarumar fina-finan Bollywood Sridevi Kapoor mai shekaru 55, ta rasu a daren ranar Asabar sakamakon bugun zuciya a Dubai Sanjay Kapoor, dan uwan mijin jarumar, ya sanar wa manema labarun kasar India mutuwar ta.
Daya daga cikin sabbin fuskoki a masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake yi wa lakani da Kannywood da ke da hedikwatar ta a garin Kano mai suna Halima Ibrahim ta siffanta masana'antar da wata makaranta dake cike da darussa da
Fitattun fuskokin nan na wasan kwaikwayon Dadin Kowa da ake haskawa a tashar tauraron dan adam ta Arewa 24 kuma daya daga cikin 'yan biyun masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood watau Gimbiya da kuma Sa'adatu sun bayyana
Wani labari maras dadin ji da muka samu daga majiyar mu ta Punch na nuni da cewa wani bakanike mai gyaran tayar mota a garin Mbiabam Ibiono na karamar hukumar Ibiono Ibom a jihar Akwa Ibom mai suna Nkere Uta ta make matar sa
Mudathir Ishaq
Samu kari