Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A lokacin da ake ta bukukuwan auratayya da murkususun siyasa a Arewa, gwamna Dankwambo na Gombe, shima ya halarci auren wani dan siyasar a kasar Borno. Sai dai shi dankwambo dann PDP ne, kuma auren bai tara manyan 'yan siyasa ba
Hukumar rundunar ‘yansandan jihar Zamfara ta ce jami’an ta sun dakile harin da wasu gungun ‘yan bindiga suka shirya kai wa karamar hukumar Anka a jihar Zamfara Kakakin ‘yansadar jihar Zamfara, Mohammed Shehu, ya bayyana haka.
Daga cikin manyan 'ya'yan jam'iyyar APC dake kokarin hada karfi da karfe domin dakatar da gwamnan akwai; tsohon gwamnan jihar, Murtala Nyako, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawan, tsohon gwamnan jihar Legas a m
Shugaban kwamitin bincike da hukumar zabe na kasa mai zaman kanta ta nada dan bincken maguda da aka ce an yi zaben kananan hukumomi da aka yi a jihar Kano Abubakar Nahuce ya bayyana cewa babu inda kananan yara suka yi zabe a Kano.
Ya cigaba da cewa "ina rokon wadannan 'yan bindiga da su taimaka don Allah su saki dan uwana domin shi ba mai kudi ba ne kuma ba daga dangin masu kudi ya fito ba." Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kano, Magaji Musa Majiya, ya ta
Hakan ya ja hankalin Kanawa inda suka bazama shafukan sada zumunta don neman bahasin ko ina Sheikh Aminu Daurawa ya shige, ko ma ina aka baro Hadimul Islama da ake wannan badala haka. Ya zuwa yanzu dai, babu wasu bayanai daga gwam
Hukumar a cikin rahoton ta ce yawan kudin da aka shigo dashi ya kai N9.5tn, ya kuma kara da cewa kashi 8.5 cikin 100 kasa da N8.8tn da aka shigo da su a shekara ta 2016. A game da fitarwa rahoton NBS ya nuna abun da aka samu a...
Dan majalisar ya sanar da hakan ga gwamnan jihar Aminu Bello Masari da Ministan kula da hukumar filayen tashi da saukar jiragen sama na kasa, Hadi Sirika, lokacin da su ka kai masa ziyarar jaje. Da yake bayani ga gwamnan, Tunas, y
A yayin da cutar hawan jini ke neman zama ruwan dare mai gama duniya, akwai nau'ikan cututtuka biyar da kuma take haifarwa. Jaridar NAIJ.com ta kawo muku nau'ikan cututtuka biyar da hawan jini ke haifar wa kamar haka.
Mudathir Ishaq
Samu kari