Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Juma'ar da ta gabata ne hukumar tsaro ta Peace Corps, ta ke rokon shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan ya sake nazari kan shawarar sa ta kin amincewa da hukumar cikin doka kamar yadda majalisar zartaswa ta bukata.
A bayanai na kotu a makon nan, wani hadimin shugaban yace shi da kansa ya kai wa shugaba Jonathan akalla Naira biliyan biyar uwar daki cikin wasu jakunkuna daga babban bankin CBN, kudade cikin dala da pama-pamai
An daura aure tsakanin Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Abiola Ajimobi a babban masallacin jihar Kano a yau Asabar, 3 ga watan Maris, 2018. Daga cikin wadanda suka halarci daurin auren sune gwamnoni, Ministoci, shugaban Maj
Iheanyi Enwerem, wani makwabcin wannan mutum ya shaidawa manema labarai na Southern City News cewa, marigayi Njoku dai ya fita harkar sa ta nema tun da duku-duku domin tatsar ruwan kwakwa na sana'ar sa ta sayar da Burkutu.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya reshen garin Abuja sun sanar da samun nasarar cafke wasu gaggan barayi na mutum 5 da kuma ake zargin wani babban likita ne ke shugabantar su mai suna Dakta Ola Jimade. Majiyar ta mu dai ta tab
Mun samu labarin cewa wata mata hatsabibiya maras imani ta sadada ta shiga asibitin gwamnati mallakin jihar Kaduna na Dantsoho ta kuma sace jariri, sabuwar haihuwa na wata mata kurma mai suna Salamatu Kabir. Kamar yadda muka
Kamar dai yadda muka samu, wani abun al'ajabi da ba kasafai ake samu ba ya auku a garin Kaduna dake a arewa maso yammacin kasar nan bayan da wata mata mai suna malama Hauwa'u Jamilu mai shekaru 24 a duniya ta haifi 'yan biyu
Ministan noma da raya karkara, Mista Audu Ogbeh, ya bayyana cewa kasar Thailand ta na zargin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, wajen taka rawar gani da ta yi sanadiyar rushewar manyan kamfanoni 7 na shinkafa a kasar nan.
Da yake bayar da ba'asi, dan sanda mai gabatar da kara mai suna Idowu Lawal kamar yadda muka samu tun farko ya bayyanawa kotun cewa shi dai wanda yake tuhumar ya bankawa gidan budurwar sa mai suna Esther Yahaya dake zaune a garin
Mudathir Ishaq
Samu kari