Nigerian news All categories All tags
Nau'ikan Cututtuka 5 da Hawan Jini ke haifar wa

Nau'ikan Cututtuka 5 da Hawan Jini ke haifar wa

A yayin da cutar hawan jini ke neman zama ruwan dare mai gama duniya, akwai nau'ikan cututtuka biyar da kuma take haifarwa.

Awon Jini

Awon Jini

A wannan karni da muke ciki, cutar hawan ba ta ga yaro ba ta ga babba, domin kuwa yaro kankani sai kaji an ce yana dauke da wannan cuta.

KARANTA KUMA: Rundunar Sojin kasa ta damke wasu makiyaya 3 a jihar Nasarawa

Bincike kwararru da masana kiwon lafiya sun bayyana cewa, cutar ta kan haifar da wasu cutukkan wanda idan ba a kiyaye ta ba kuma daman ajali na kan gaba, to kuwa karshe sai an rasa rayuwa.

Legit.ng ta kawo muku nau'ikan cututtuka biyar da hawan jini ke haifar wa kamar haka:

1. Ciwon Zuciya.

2. Ciwon Koda.

3. Toshewar magudanai da jijiyoyi na jini.

4. Ciwon Ido.

5. Mutuwar barin jiki da bugun zuciya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel