Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ya daina magana tun yana saurayi, amma hakan bai hana shi ci gaba da binciken kimiyya ba, inda yake amani da wata kwamfiyuta da take magana a madadinsa, bayan ta karanta idonsa da kwakwalwarsa ta san me yake son fadi
A zaman kotun na ranar Laraba 14 ga watan Maris, kamfanin dillancin labaru NAN, ta ruwaito Alkalin Kotun, Kariba Braide ta bayyana cewa a baya tayi amfani da damarta wajen bada belin wanda ake tuhuma, ko za’a samu sulhun tsakanins
“Mun samu kira da tsakar daren Laraba daga wani muhammad Yahaya dake unguwar Kurna da misalin karfe 3:10 na dare game da wutar data tashi a kasuwar, jin hakan ya sa jami’anmu suka dira kasuwar don kashe wutar da misalin karfe 3:14
Bayan shafe watanni akalla 3 suna yajin aiki, ma'aikatan jami'o'in Najeriya na SSANU, NAAT da NASU a yau sun janye yajin aikinsu wanda shine ya gurgunta harkar ilimin jam'o'in wata da watanni tun a watan Disambar shekarar 2017
Gwamnan jihar, Filato, Mista Simon Lalong, ya kori shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Bokkos, Simon Angol, akan cigaba da kashe-kashen da ake yi a yankin kuma ya maye gurbin sa Mista Tamai Simon.
Dalibin makarantar Randle Randle Secondary School dake Apapa, mai suna Emmanuel, ya gamu da ajalin sa ne yayin da fito kofar gidan su dake unguwar Ijora Badia, dan kallon masu gudanar da zanga-zana da ‘yansanda suka biyo su.
Kasar Jamus ta yiwa rundunar sojin Najeriya na ruwa kyautar jiragen yakin ruwa guda biyar, dan yakar ‘yan ta’adan da suka addabi yankin gabashin Arewa na tsakiya da kuma Tafkin Chad da kuma yakar masu satar mai a Neja Delta.
Ana zargin wata soja dake aiki a makarantar, Ngwa High School, karkashin rundunar, Operation Base (FOB) wanda ba a bayyana sunan ta ba da kashe wata mata a garin Aba dake jihar Enugu a lokacin rikici ya barke a garin Enugu.
Wasu gungun mata dake sansanin masu gudun hijira a jihar Borno, sun rubutawa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari budaddiyar wasika akan irin cin zarafin da sojoji da dakarun CJTF suke musu kafin sun basu isashen abinci.
Mudathir Ishaq
Samu kari