Nau'ikan abinci 7 mafi shahara a al'adun Najeriya

Nau'ikan abinci 7 mafi shahara a al'adun Najeriya

Al'ada ita kadai ce jigon dake banbance rukunen rayuwar al'ummomi.Wannan ya hadar da abincin da muke ci, tufa da muke sanyawa, raye-raye da wake-wake da makamantan su. Najeriya ta kunshi al'adu daban-daban, sakamakon haka ya sanya take da arzikin nau'ikan abinci daban-daban.

Wainar Masa
Wainar Masa

Sai dai ta yiwu mutane da dama ba su gewaye kowane lungu da sako na kasar nan ba ta yadda za su fahimci irin nau'ikan abinci da suka fi shahara cikin kowace al'ada.

A yayin haka Legit.ng ta kawo muku wannan jerin abincin al'adu da suka banbanta ta fuskar dandano, yanayi da kuma sunadaran hada su.

1. Masa: Masa ta shahara a Arewacin Najeriya.

2. Gwate: Wannan nau'in abinci ya fi shahara a jihar Filato da Kaduna.

3. Abacha: Ana amfani da wannan nau'in abinci a yankin Gabashin Najeriya.

4. Amora: Wannan nau'in abinci ya shahara a Kudancin jihar Filato musamman cikin kabilar Shendam.

KARANTA KUMA: Bincike: Yawan Baccin rana yana da nasaba da cutar Alzheimer's

5. Gberi (Miyar wake): Ana sharbar wannan miya musamman cikin kabilar Yarbawa.

6. Awara: Awara ta shahara a kusan dukkanin jihohin Arewa.

7. Nwokobi: Wannan nau'in abinci ya shahara cikin al'adu na kabilar Inyamurai.

Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, hukumar INEC ta bankado wata cibiyar rajista ta boge a jihar Neja.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng