Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bari in fada ma Duniya zan goyi bayan Kwankwaso idan ya yanke shawarar tsayawa takara a shekarar 2019, saboda na gamsu da cewa Kwankwaso zai karkata akalar Najeriya zuwa cigaba, tare da magance matsalolin jam’iyyar APC.
Kazalika, shugaban kasa, ya umarci mai ba shi shawara a kan harkokin tsaro ya gudanar da bincike kwakwaf a kan al'amura hukumar daga shekarar 2015 zuwa yanzu, musamman a kan zarge-zargen badakalar almubazzaranci da kudi da gwamna
A ranar Litinin dinnan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tarbi ministan harkokin wajen Amruka, Rex Tillerson, shugaban ya fitar da sanarwar cewa gwamnatin tarayya ta yanke shawarar yin yarjejeniya da 'yan ta'addar Boko Haram..
Wani mutum da ake zargin yana da tabu hankali mai suna, Lekan Adebisi, ya shiga makarantar Frimare na St. John dake unguwar Agodo, a karamar hukumar Waterside a jihar Ogun ya kashe dalibai Frimare guda biyu a jihar.
An karrama ni a daren jiya, na ji dadi sosai, tare da alfahari da kai na, musamman yadda na yi gogayya da manyan mata na Duniya gaba daya. A irin wannan lokaci, mutum ya kan tambayi kansa, wai ya aka yi na kai ga wannan matsayi? A
Wasu 'yan jarida da abin ya faru a kan idonsu sun ce 'yan sandan sun gaza nuna shaidar kama ma'aikacin kuma duk rokon da su ka yiwa jami'an tsaron sandan a kan su yi hakuri bai yi tasiri ba. An tafi da Krishi ne cikin ankwa bayan
A ranar Talata ne dai tawagar gwamnatin jihar Kaduna ta kai masa ziyarar maraba a karkashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar Barnabas Bala Bantex, inda suka bayyana godiyarsu ga Allah da ya dawo da Sarki lafiya cikin koshin laf
Tun kafin jarabawar ne majiyar NAIJ.com ta ruwaito hukumar JAMB na fadin ba zata yi garajen sakin sakamakon jarabawar ba har sai ta kammala binciken kwakwaf tare da tantance cibiyoyin jarabawar da dalibai suka zana jarabawar ta JA
Babayo yace makiyayan sun mika makaman ne biyo bayan wani yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimmawa a tsakanin makiyaya da manoma, wanda sashin ya jagoranta, ya kara da cewa yanzu haka jami’ansa sun fara wayar da kan jama’a game da
Mudathir Ishaq
Samu kari