Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani direban mota dan shekara 42, Seyi Oluwukere, ya shiga hannun hukumar 'yan sanda a jihar Legas da laifin lalata da wani karamin yaro inda ya kuma ce ya aikata hakan wasu mutane bakwai daban da suka hadar har da manya.
Shugaban addinin musulunci na kasar Iran, Ayatullah Al-Khamaini ya tabbatar da cewa, tilas ne duniya ta jinjina musu, domin kuwa kasar ta taka rawar gani wajen tabbatar da zaman lafiya a duniyar musulunci. Ta hanyar yin maganin...
Wata yarinya 'yar shekaru 11 da haihuwa 'yar asalin kasar Falasdin ta shararawa wani sojan Isra'ila mari, inda hakan yayi mutukar girgiza kasar Isra'ila, inda a yanzu haka kasar ta bayyana yarinyar a matsayin barazana babba a...
A ranar Laraba 21 ga watan Maris ne wasu mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram suka mayar da wasu daga cikin yan mata 110 dalibai sakandarin kimiyya na garin Dapchi dake jihar Yobe bayan kwashe kimanin wata guda a hannunsu.
Garba ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da gidan rediyon BBC Hausa, inda yace a baya kungiyar ta dauki alkawarin ba zata sake satar mutane ba, inda yace amma sai gashi a wannan karon sun karya alkawarinsu ta hanyar satar yan
Sama da mutane 100,000 ne a jihar Adamawa suka bar jam'iyyar PDP da APC mai mulki suka koma sabuwar jam'iyyar SDP. Shugaban jam'iyyar SDP, Cif Olu Falae, shi ya sanar da hakan a jiya lokacin da jam'iyyar ta ke bikin karbar Cif...
Hukumar 'yan sandan Civil Defence sun kama wani matashi mai karancin shekaru a jihar Zamfara da laifin karbo kudin bogi daga hannun mai gidan shi yana sayarwa da jama'a, inda ya bayyana cewa a duk fitar da yayi mai gidan nashi...
NAIJ.com ta ruwaito kimanin shekaru biyar da suka gabata ne dai wata Kotu ta yanke ma John hukunci mai sassauci, sai dai hukumar EFCC ta dage sauraron karar zuwa Kotun daukaka kara dake babban birnin tarayya Abuja.
Dakarun Birgade 23 na Operation Lafiya Dole sun kama wani dan Boko Haram da ake nema ruwa a jallo, Bubayi Isa daga kauyen Panama, yankin Gundam, karamar hukumar Biu dake jihar Borno a jiya. An kuma kama wasu tare da shi.
Mudathir Ishaq
Samu kari