Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya ce zai biya dukkan kudaden da za a kashe yayin jinyar wani almajiri mai shekaru 12 da aka datsewa hannaye bayan ya samu rauni daga horon da malamin makarantar su ya yi masa. Jaridar Daily
Hakazalika an samu wata hazikar data yi fice a nata fannin hadda da Tafsiri daga jihar Borno Malama Amina Aliyu, wanda ta samu kyautukan da suka hada da kujerar Makkah, Mota, N500,000, Jadduma, na’urar karanta Qur’ani da Kwamfuta.
Wannan Masallaci dai yana kallon babban bankin Najeriya dake birnin Kebbi, a kan Titin Sarki Haruna, kamar yadda wani ma’baocin shafin kafar sadarwar zamani na Facebook Hassan Suleyman Benue Makurdi ya tabbtar.
Mazari sarkin rawa, kamar yadda Hausawa ke kiran duk wani dan ‘ina da rawa.’ Kwatankwacin haka ne ya faru a yayin bikin hamshakin attajiri, Aliko Dangote, inda wasu manyan mutane suka barje gumi, kamar yadda NAIJ.com ta gano.
Farfesan ya bayyana cewar za’a gudanar da bikin ne a ranakun 3 zuwa 7 ga watan Afrilun bana, daga cikin daliban da za’a yaye, 5,401 sune masu digiri na farko, sai masu digiri na biyu su 1,833, da kuma masu digirin digirgir su 70.
Majalisar dattawa Najeriya ta sake gabatar da takardan sauya fasalin dokar zaben hukumar INEC. Za’a sake gabatar wannan sabon dokan yau Talata, 27 ga watan Maris, 2018. a filin majalisar dattawa da ke babban birnin tarayya, Abuja.
A lokacin da majiyar mu ta zanta da Kwamishinan Ilimi na jihar Borno, Alhaji Inuwa Musa Kubo akan irin zancen da ake yadawa a ciki da wajen jihar na cewa gwamnatin jihar ta saka an rufe dukkanin makarantun mata dake jihar...
A ranar Litinin dinnan ne Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Gwamnatin Najeriya data sassauta hukunci akan masu amfani da tabar wiwi a nan gaba. Majalisar kuma ta bukaci a daina daukan masu amfani da amfani da tabar a matsayin...
Matasan jihar Taraba sun far ma tsohon ministan tsaron Najeriya, Janar Theophilis Danjuma, bayan ya yi jawabin cewa mutane su dau makami su kare kansu daga makasa. Wannan magana da yayi ya tada jijiyoyin wuya a fadi tarayya yayind
Mudathir Ishaq
Samu kari