Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yan sandan yankin Ogudu sun tabbatar da faruwar al’amarin, harma suka jajantawa direban motar da fasinjan ya mutu a motarsa domin kuwa duk da cewa ba’a tsara shi ba; amma an tsare motarsa har ya zuwa lokacin yan uwan mamacin zasu
Kai bari kuji mai gaba daya wai haihuwa da hanji, da mutum zai hada tafiyar kafa kamar ta mintuna goma sha biyar zuwa talatin (15-30 minutes) a rana, da cin lafiyayen abinci mai gina jiki tare da samun isasshen bacci, to da ya hut
A wani yawon atisaye da rundunar sojin Najeriya ta bataliya 93 ta yi ranar Lahadi dinnan 8 ga watan Afilu, rundunar tayi nasarar kama wani dan leken asirin 'yan fashi, a lokacin da yake kokarin nuna wani wanda suke so su kashe a..
Kaakakin yace: “Da misalin karfe 11 na dare ne ofishin shugaban Yansandan karamar hukumar Wase ta samu rahoton cewa kasa ta rufta da masu hakar ma’adanan kasa a karamar hukumar Wase, har yayi sanadiyyar mutuwar mutane biyu.
A cikin hirar, Zee Zee ta bayyana cewar tana matukar girmama marigayi dan Ibro da marigayiya Aisha Dan Kano, sa’annan tace ita mutumce mai yawan karanta Al-Qur’ani da Hadisan Manzon Allah don kara samun haske a Musulunce.
Da yake ganawa da manema labarai ranar Juma'a a garin Kano, Kassim, ya ce, jajircewar jami'an hukumar ne ta basu nasarar kama kayan. Kazalika ya bayyana cewar ofishin hukumar ya sami kudin shiga da adadinsu ya kai biliyan N4.3bn t
Wannan binciken da masana kiwan lafiya suka gudanar ya bayyana cewa, akwai yiwuwar kasar Najeriya za ta afka cikin matsanancin kangin na gurbacewar ruwan shan ta a wasu lokuta na nan gaba masu gabatowa muddin ba a dauki mataki ba.
A wata hira da tayi da gidan jaridar PUNCH NG, mawakiyar ta jinjinawa mahaifiyarta bisa goyon bayan ta kan sana'arta ta kade-kade. Ta ce, da yawa cikin y'an uwanta ba sa son sana'ar da take, in banda mahaifiyarta. A irin tarbiyya
Siyasa a dukkan fadin duniya na kunshe ne da sarkakkiya mai tarin yawa ta yadda sai wanda ya kware wajen iya kissa da shirya makarkashiya ne kadai zai iya yin tasiri a cikin ta. To Najeriya ma dai kusan a iya cewa hakan ne domin
Mudathir Ishaq
Samu kari