Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daliban makarantun gaba da Sakandire na jihar Adamawa, sun fara tafka muhawarori game da gano hanyoyi na warware matsalolin rikici da kuma kalubale na 'yan gudun hijira da ake fama a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan.
An samu yaduwar bidiyon a Najeriya ne don tsorata masu dangwala kuri'a. Ya kunshi hotunan cirewa mutane gabobi, yanke makogwaron mutane, mutane cikin jini har dai daga karshe su mutu. Wasu ma da ransu aka birnesu. Daukacinshi dai
NAIJ.com ta samu rahoto daga Dailymail UK cewa masana tarihi sun yi imanin cewa sarauniyar Ingila, Elizabeth, jinin manzon Allah ﷺ ce ta karni 43 baya. Wannan bincike ya fara bayyana ne a shekarar 1986 yayinda wani jaridar tarihi,
Sai dai hakan kuma ya zafafa tsama da ake samu tsakanin dariku dake cikin ita kanta jama'ar sunnar masu kiran kansu salaf, wadda ake ganin kafirta juna karara da suke yi a matsayin ummul-aba'isin rarrabuwar kai tsakanin musulmi.
Muhammad Sani Abdullahi, saurayi dake da babban aiki a majalisar dinkin duniya a New York ta Amurka, ya sami kira daga Kaduna domin ya taimakawa sabon gwamna El-Rufai, a ma'aikatar kasafin kudade lokacin yana da shekaru 35...
Daga cikin irin wadannan bacteriya da ma kuma viruses da fungus, watau funfuna, wadanda suma suna kawo irin nasu cututtukan. E. Coli, bacteriya ce da take kawo da har zai kai ga zawon jini. Salmonella Typhi ke kawo zazzabni taifot
Zabukan cikin gida na APC dai za'a yi su ne bayan babbar Sallah, kamar watan Agusta zuwa Octoba kenan, inda ake sa rai shugaba Buhari zai kayar da Bukola Saraki da ko Rabiu Kwankwaso wanda niyyar fitowa takara a cikin gida...
Shugaban rukunin kamfanonin albarkarun mai da iskar Gas na Oando mai suna Wale Tinubu ya sanar da cewa gwamnatin tarayya a ta hannun hukumar nan dake kula da tsaro da kuma hada hadar kayayyakin sirri watau Securities and Exchange
Rundunar sojin operation LAFIYA DOLE sun ragargaji wasu yan ta’addan Boko Haram a jihar Adamawa, yankin Arewa maso gabashin Najeriya. Wannan na faruwa ne bayan hukumar ya alanta hallaka yan bindiga 21 a jihar Zamfara a farkon wann
Mudathir Ishaq
Samu kari