Shegiyar uwa: Jiga-jigan 'yan siyasa 7 da suka kafa APC amma aka yi fatali da su
Siyasa a dukkan fadin duniya na kunshe ne da sarkakkiya mai tarin yawa ta yadda sai wanda ya kware wajen iya kissa da shirya makarkashiya ne kadai zai iya yin tasiri a cikin ta.
To Najeriya ma dai kusan a iya cewa hakan ne domin kuwa yayin da wasu 'yan siyasar ake ta damawa da su tun da aka soma gudanar da siyasar har yanzu wasu kuwa sai da siyasar ta daga su sama sannan ta sakosu kasa warwas.
KU KARANTA: Sanata Goje ya caccaki shirin gwamnatin Buhari
Haka dai abun yake kusan a dukkan jam'iyyun kasar musamman ma manaya daga cikin su a yanzu watau PDP da APC.
Legit.ng ta tattaro maku wasu daga cikin jiga-jigan 'yan siyasa a kasar da aka kafa jam'iyyar APC da su amma daga baya tayi fatali da su.
1. Attahiru Bafarawa
2. Atiku Abubakar
3. Tom Ikimi
4. Buba Galadima
5. Sanata Olorunnimbe Mamora
6. Ali Modu Sheriff
7. Mallam Ibrahim Shekarau
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng