Mahaifiyata na duba budurcina duk bayan wata uku - Wata sabuwar amarya
Shahararriyar mawakiya Tope Alabi, ta bayyana irin matukar sanya ido da haifiyarta ta yi mata, musamman lokacin da ta fara zuwa masana'antar shirya fina-finai.
A wata hira da tayi da gidan jaridar PUNCH NG, mawakiyar ta jinjinawa mahaifiyarta bisa goyon bayan ta kan sana'arta ta kade-kade. Ta ce, da yawa daga cikin y'an uwanta ba sa son sana'ar da take yi, in banda mahaifiyarta.
A irin tarbiyyar da ta samu gurin mahaifiyarta, Alabi ta ce, bai kamata mace ta rinka cakuduwa da maza ba, wanda hakan zai iya haifar da lalacewar tarbiyar mace.
DUBA WANNAN: Buhari ya yi gaban kansa ne kawi a batun fitar da biliyan $1bn - Saraki
Alabi ta nuna damuwa da irin kallon da jama'a ke musu na marasa tarbiyya tare da yi musu kudin goro. Ba kowa ne lalatacce ba.
"A duk lokacin da na dawo gida sai mahaifiyata ta duba budurcina." Don ta tabbatar da ba ta yi lalata gun koyon kade-kade ba.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng