Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sabbin dalilai a ranar Alhamis sun bayyana dangane da yadda dan kasar Denmark, Peter Nielsen, ya kashe shahararriyar mawakiya Zainab Alizee tare da diyar ta 'yar shekaru 3, Petra, a gidan su na Banana Island dake birnin Ikoyi.
Mutane sun fara shakkun alkaluman kudaden da aka kwato ne, tun daga abinda mai rikon mukamin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) Ibrahim Magu ya ce: sun yi nasarar kwato Naira Bilyan 739, da kuma abinda minista
NAIJ.com ta ruwaito cewa Daraktan Sojojin na harkokin jama’a Burgediya janar Texas Chukwu, yace sunyi nasarar kashe uku daga cikin ‘yan Boko Haram din, a lokacin da ake musayar wuta a tsakanin sojojin da ‘yan Boko Haram.
Rahoto ya nuna cewa kudin da masu aiki da kalanzir a gida suke siyan duk lita ya fadi da kaso 6.79 a cikin dari a wata wata Kuma da kaso 13.66 a cikin dari a duk shekara shekara zuwa N268.99 a watan Maris daga N288.57 a watan...
Wani Malamin kuma ya shawarci gwamnati ta dauki hukumomin da suke kula da Malamai wajen shirya jarabawar, hakazalika yayi kira da a sanya maki mai tsaka tsakiya. Wata Malamar kuma nuna adawa ta yi da jarabawar “Bana son jarabawar,
Haka zalika, Kwamishinan ya bayyana cewa sun kama yan sara suka guda 10 da suka yi kaurin suna wajen janyo tarzoma a garin Gusau, tare da wasu masu garkuwa da mutane su 2, bayan sun aika da wasikar barazana zuwa wasu kauyukan jiha
Farfesa Richard Akindele, malami ne a jami'ar Obafemi Awolowo, a garin Ile Ife dake jihar Osun, wanda ake zargi da shiryawa da wata dalibar shi a waya akan zai kwanta da ita sau biyar kafin ya bari ta tsallake jarrabawar shi...
Rahotanni sun bayyana cewar Sojan mai suna Ocheme Abel ya dirka ma Solomon harsashi ne a lokacin da ya aikin leburanci a wani kamfanin hada bulo, inda yake kwasar yashi daga gaban makarantar Command zuwa gidan bulon.
Kwamishinan labarai na jihar Kano Mallam Muhammad Garba, ya bayyana cewa gwamnatin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta na gina wata katafariyar gadar kasa ta Dangi dake tantagwaryar birnin Kano domin rage cunkoso na gwanon motoci.
Mudathir Ishaq
Samu kari