Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata jaridar wasanni a kasar Sifen ta rawaito cewar Messi ya yiwa Umtiti fadi har saida bakinsa ya yi kumfa yayin hutun rabin lokaci. Jaridar ta ce, Messi ya zargi dan wasan bayan da kin mayar da hankali a kan wasan saboda tunanin
Malam Joseph yace saura kiris da sun yi awon gaba da yan matan dace cikinsu, inda yace har sun waresu, amma daga bisani wani daga cikinsu ya bada shawarar a kyale yan matan. Daga nan yace sai dunguma zuwa Birnin Gwari, inda suka s
A jiya Talata ne, shahararren mai kudin nan kuma shugaban rukunin kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, yayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa karo na 61 tare da y'an uwa da abokan arziki da na kasuwanci a wani ofis
Ta kara da cewa ba a samu wani matsala ba tattare da karbar kudin. "Mun fada cewa dala miliyan 322,515,931.83 sun shigo cikin wani asusu na musamman na babban bankin Najeriya (CBN) a ranar 18 ga disamba, 2017 daga Gwamnatin Swiss
Hukumar Kididdigar tattalin arziki ta FSDH, tayi kididdigar wata-wata tace tattalin arzikin Najeriya yana ta kara habaka ta fannin kasuwanci, a rahoton data bayar a watan Maris 2018, cewa arzikin kasar zai koma 13.49%.
Umaru, makiyayi, an kama shi da wata bindiga samfurin AK-47 mai lamba KO340119 da kuma zagaye goma na alburusai. Ya tabbatar wa da hukuma cewar ya fara garkuwa da mutane da mutane shekaru goma da suka wuce a garin Okene dake jihar
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito yan bindigan sun kai wannan farmaki ne a ranar Talata 10 ga watan Afrilu a kauyukan Layin Lasan da Layin Nakurmi, inda suka bude ma jama’an garin wuta, a sanadiyyar haka mutane uku suka jikkata daga har
Kamar dai yadda muka samu, babban da ga fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa kuma mawaki watau Adam A. Zango mai suna Haidar Adam ya fitar da kundin wakokin sa na farko mai suna 'Take Over'. Mun dai samu cewa kundin
Mataimakin Daraktan watsa labaru na aikin Lafiya Dole, Kanal Onyeam Nwachukwu ya sanar da haka a ranar Talata 10 ga watan Afrilu, inda yace Sojojin sun kama Hassan ne a gari Kaltungo, a yayin wani aikin hadin gwiwa da jami’an huku
Mudathir Ishaq
Samu kari