Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan Yansandan jihar, Austin Iwar ya tabbatar da kisan jami’an Yansandan guda biyu, haka zalika wani mazaunin kauyen ya shaida ma majiyarmu cewa yan bindigan sun kai farmakin ne dauke da muggan makamai, inda suka tare hanya
Yan bindigan sun kai wannan hari ne a ranar Laraba 12 ga watan Afrilu, inda suka bude wutar mai kan uwa da wabi ne akan wasu mutane dake hakar ma’adan kasa, kamar yadda suka yi a kauyen Bawon Daji, kimanin sati biyu da suka gabata
Bayan ikirarin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi na cewar zai kai hari na makami mai linzami zuwa kasar Siriya saboda ya maida martani da amfani da suka yi da makami mai guba. A dai dai lokacin ne shima shugaban kasar...
An gano gawar jaririn, Abdulaziz Abubakar Aji, a cikin wata babbar roba ta tara ruwa a dakin mahaifinsa bayan an neme shi an rasa tun ranar laraba. Rahotanni sun bayyana cewar Abdulaziz shine yaro na biyu da iyayensa suka haifa ku
Majalisar dattijan Najeriya a karkashin jagorancin Sanata Bukola Saraki ta amince tare da tabbatar da sabbin nade-naden da shugaba Muhammadu Buhari ya yi na wasu mambobin hukumar nan ta cigaban yankin Neja Delta watau Niger Delta
Daya daga cikin fitattun daraktoci masu ba da umurni a masana'antar Kannywood mai suna Kamal S. Alkali ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ginawa 'yan fim din dake arewacin Najeriya gidajen kallo na zamani. Fitaccen darak
Shugaban kasar Amurka Dolad Trump ya yi kakkausan raddi zuwa ga mahukuntan kasar Rasha dangane da alwashin da tayi na kakkabo dukan makamin za ta harba akan Syria. Shi dai shugaban kasar na Amurka ya bayyana cewa kasar Rasha din
Kafar yada labaran ta ce iyayen jaririn sun mutu ne sakamakon wani hatsari da ya ritsa da su amma tun kafin mutuwar su, an daskarar da cikin jaririn a cikin na'ura a dakin gwaje-gwaje domin haihuwar sa ta hanyar kimiyya. Bayan mu
Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisan dattawan Najeriya ya mayar da martini mai zafi bayan rahotanni sun yau cewa hukumar yan sandan Najeriya ta ambaci sunansa a cikin wadanda ake zargi da laifin kisan kai.
Mudathir Ishaq
Samu kari