Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun bayan da wakilin al’ummar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani ya bayyana makudan kudaden da ake antaya ma Sanatocin Najeriya, da yace sun kai naira miliyan 13 ne dai aka fara binciken kwakwaf game a kudade
Wani tsohon gwamnan jihar Plateau a mulkin soja a lokacin gwamnatin Ibrahim Babangida, Manjo Janar Aliyu Adu Umar Kama (mai ritaya) ya bukaci wadanda ke kokarin takara akan shugaba Muhammadu Buhari a 2019 da su tsaya har sai 2023
Daga cikin tawagar da ta kai wannan muhimmin ziyara akwai tsohon Kaakakin majalisar wakilai, Alhaji Umar Ghali Na’Abba, tsohon ministan Jonathan Bala Muhammed,Muhammed Abba Gana, Mustapha Bello da Sanata Joseph Waku.
Mahaifiyar budurwar, Asabe; mai shekaru 35, ta musanta cewar da hadin bakinta aka kashe mijin nata tare da bayyana cewar dukkansu basa goyon bayan soyayyar Emani da Nasiru. Emani, mahaifiyar ta, da saurayinta na tsare a ofishin hu
“Matan da Mijin nawa yake so ne babbar matsalar da ta sanya muke fada kuma naga hankalinsa ya karkata gare su. Amma ni banyi lalata da Maza biyun da yake zargi na da sub a, kawai dai suna son bata min suna ne, don Maigidan nawa sa
Dan Atiku, Tony, ya auri sahibar sa, Whitney, a jiya Asabar kuma an yi shagalin biki a Otal din Madinat Jumeriah dake kasar Dubai. Biki da aka yada hotuna da bidiyo a dandalin sada zumunta, ya matukar kayatar. Daga cikin wadanda s
Binciken namu na daga cikin bincike da aka gudanar a wannan fanni na alakar cin jan naman a kamuwa da kansar, amma sai dai har yanzu akwai bukatar a kara fadada binciken, domin za’a kara samun muhimman bayanan iyalan dake dauke
Mutum zai iya amfani man kwakwa wajen wanke baki. Cokali daya na man kwakwa mutum zai diba ya wanke bakinsa har na tsawon mintuna 20 har sai yawun bakin mutum da man kwakwar sun canja launi zuwa launin madara, sannan a zubar amma
A wata takarda da ya aike ga shugaba Buhari a watan Fabrairu, IBB, shawarci Buhari da ya janye jikinsa ya koma gefe domin bawa matasa damar gina Najeriya. Saidai a wannan karon, IBB kira ya yi da roko ga 'yan Najeriya, musamman ma
Mudathir Ishaq
Samu kari