Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Zanga-zangar ta dauki sabon salo a jiya a yayin da dubban 'yan Shi'a suka fito tare da mamaye manyan titunan Abuja, lamarin da ya haddasa cunkuson ababen hawa. Rahotanni sun bayyana cewar hatta jami'an 'yan sanda da aka turo domin
A watan Oktoban shekarar 2016 ne Aisha Buhari ta jawo hankalin jama'a bayan wata ganawa da jaridar BBC inda take bayyana shakku a kan salon mulkin mijinta, shugaba Buhari, tare da kokwanton sake goya masa baya. Shugaba Buhari, ya
Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, an yiwa wasu jiga-jigai karamcin lambar yabo ta Jaruman Kano da suka hadar har da gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje da tsohon ministan ilimi, Mallam Ibrahim Shekarau.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa jagoran darikar Tijjaniya na Najeriya, Shehi Dahiru Usman Bauchi a sakamakon gudunmuwar ilimin addinin Islama da kuma addu'o'i na samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar nan.
Shehi Dahiru Usman Bauchi ya yi wannan fadakarwa ne a ranar Asabar din da ta gabata yayin bikin maulidi da zikirai na shekara da aka saba gudanarwa wanda kungiyar 'yan darikar ta shirya a babban birnin kasar nan na tarayya.
Shin yaushe erabonku da ku leka Indiya, har kun fara mantawa da su Mugyambo da Amita, Dawayya da Zango sun kawo muku sabon salo na wasanni da yarenku. Duk da cewa abin alfahari ne muna namu wasannin, Indiya ai ta zama gida itama
Gwamnatin Tarayya, a kokarinta na habaka da karfafa noma da harharta a fadin kasar nan, ta leka jihar Imo domin samar da sabbin kayan aikin sarrafa kwakwar manja don samar da manjan a fadin kasar nan, dama fitar dashi kasashen...
Bayan harba akalla manyan missile 100, masu linzami kan karfin sa na soji, sansanonin hada makamai masu guba, da ma barikokin ajje makamai, da taimakon Rasha, asar ta harbo akalla 70 cikin dari na makaman da aka harbo, da irin nas
Wasu bangarorin na larabawan dai, suna tare da Amurka, musamman Saudiyya da kawayenta 'yan Sunni, sai kuma bangaren Shi'a, wadanda Iran ke mara wa baya, a Yemen da Lebanoon da ma Iraqi, wadanda suke ganin Assad din namijin zaki ne
Mudathir Ishaq
Samu kari