Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kotun Kolu ta kasa ta sanar da sunayen manyan lauyoyi guda 64 da ta nada mukamin babban lauyan Najeriya, SANA, daga cikinsu har da fitaccen mai rajin kare hakkin Biladama, Ebun Olu-Adegboruwa, kamar yadda jaridar Sahara ta ruwaito
An kona wani dan Najeriya a Rustenburg dake Afriika ta Kudu sakamakon motarsa da wasu ‘yan ta’adda da ba’asan ko suwanene suka sawa wuta. Hukumar Yan Sanda ta Arewa maso Kudu basu yadda cewa hakan nada alaka da rikicin da akayi ba
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
yana da kwarewa wajen yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa da sauran barayin kudin al’umma, musamman yan siyasa, hakan yasa wasu suke ganin shi ne musabbabin dalilin da sanya Majalisar ke tararrabin amincewa da
An samu rashin kwanciyar hankali a garin Ondo a ranar Lahadi, 22 ga watan Afrilu sakamakon Yarabawa sun shiga rikici tsakaninsu da wasu hausawa mazauna garin wanda yayi sanadiyyar mutane da dama suka samu raunuka.
Sojojin 81 Division sun sake kama wasu mutane 23 da ake zargin ‘yan kungira asiri ne a unguwar Ikorodu dake jihar Legas. Sojojin sun samu labarin cewa suna horar da sababbin ‘yan kungiyar a kalla mutane 50 daga Eiye domin fashi.
Gwamnatin kasar Amurka ta kammala shirye shiryen aiko ma Najeriya manyan jiragen yaki na zamani guda 12, kirar Tucano, tare da dimbin makamai masu sarrafa kansu kamar yadda cinikayya tsakanin kasashen biyu ta kullu.
ta ruwaito matasan sun kashe jami’in Sojan ne yayin da yake tafiya tare da wani abokinsa akan babur da misalin karfe 2 na rana, inda suka shirya masa tarkon rago, kuma ya fada, a kauyen Gbeji dake cikin karamar hukumar Logo.
Da sanyin safiya muka fita daga garin Chibok a cikin maotocin Bas guda bakwai, muka nufi Yola, zuwa jami’ar Amurka dake Yola don ganin yaranmu dake karatu a can, muna cikin tafiya ne sai kan motar ta kufce ma guda cikin direbobin
Mudathir Ishaq
Samu kari