Jerin fitattun lauyoyi guda 64 da suka samu lambar kwarewa ta SAN

Jerin fitattun lauyoyi guda 64 da suka samu lambar kwarewa ta SAN

Kotun Kolu ta kasa ta sanar da sunayen manyan lauyoyi guda 64 da ta nada mukamin babban lauyan Najeriya, SANA, daga cikinsu har da fitaccen mai rajin kare hakkin Biladama, Ebun Olu-Adegboruwa, kamar yadda jaridar Sahara ta ruwaito.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban akawun Kotun Koli ta kasa, Hadizatu Mustapha ce ta sanar da haka a ranar Lahadi, 22 ga watan Afrilu, inda tace jerin lauyoyin sun tsallake duk matakan da ake bi kafin lauya ya zama SAN.

KU KARANTA: Za’a kashe dala miliyan 322 daga kudin da Abacha ya sata akan talakawa da gajiyayyu

Jerin lauyoyin sun hada da:

Mosediq Adeniji Kazeem

On the list are:

Wole Seun Agunbiade;

Charles Chukwuma Oguejiofor;

Olaniyi Maruph Olopade;

Ikhide Ehighelua;

Ayo Asala;

Oluwole Osamudiame Iyamu;

Kenneth Chukwuemeka Ahia;

Nureini Soladoye Jimoh;

Oladipo Adekorede Olasope;

Mosediq Adeniji Kazeem;

George Chiedu Igbokwe;

Essien Essien Udom;

Olabode Olutoyin Olanipekun;

Adewale Eyitemi Atake;

Jephthan Chikodi Njikonye;

Olusegun Omoniyi Jolaawo;

Isiaka Abiola Olagunju;

Oluseun Takintayo Akinbiyi;

Ishaka Dikko Mudi;

Prince Orji Nwafor- Orizu;

Edmund Chinonye Obiagwu;

Ebun-Olu Samuel Adegboruwa;

Ibrahim Agbomere Idris;

Cosmas Ikechukwu Enweluzo;

Sonny Oluchukwu Wogu;

Olubowale Taiwo;

Prof. Wahab Olasupo Egbewole;

Adeyinka Patrick Olumide-Fusika;

Chukwudi Nwabufo Obieze;

Olayode Olumide Delano;

Abdul Olajide Ajana;

Robert Egwono Emukpoeruo;

Ama Vemaark Etuwewe;

Olumide Andrew Aju;

Stephen Zakari Adehi;

Olusegun Oyediran Fowewe;

Oba Maduabuchi;

Musibau Adetunbi;

Emmanuel Ozoemenam Achukwu;

Adekola Adeyeye Olawoye;

Louis Maduforo Alozie;

Godwin Osemeahon Omoaka;

Johnson Olalekan Ojo;

Tanimu Muhammed Inuwa;

Daniel Chukwudi Enwelum;

Dr. Olumide Folarin David Ayeni;

Richard Oma Ahonaruogho;

Michael Folorunso Lana;

Leslie Arthur Olutayo Nylander;

Kingsley Osabuohien Obamogie;

Orok Inang Coffie Ironbar;

Usman Ogwu Sule;

Metong Bertram Robert Urombo;

Echezona Chukuwdi Etiaba;

Ejike Chukwugekwu Ezenwa;

Joseph Efeyeminen Abugu;

Prof. Olanrewaju Adigun Fagbohun;

Prof. Olaide Abass Gbadamosi;

Prof. Mamman Lawan;

Prof. Isa Hayatu Chiroma;

Prof. Oluyemisi Adefunke Bamgbose;

Prof. Bankole Adekunle Akintayo Sodipo;

Prof. Muhammed Mustapha Akanbi

Prof. Offornze Dike Amucheazi.

Sai dai Uwargida Hadizatu ta bukaci duk mai korafi game da sunayen nan ya kai kara ga kowane Kotu tare da hujjoji masu karfi da takardar shaidar rantsuwa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.ng Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel