Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake bayar da ba'asin abinda ya faru, Bello, ya ce ya kashe dan uwansa Abdullahi ne bayan barkewar rikici a kan wata saniya da suka tsinta kuma aka bashi ya je ya sayar da ita amma sai ta gudu. Ya cigaba da cewa bayan ya sanar
Al'ummar musulmi sun nuna rashin jin dadin su da bacin rai bisa kalaman dake cikin wakar. Hukumar HISBA, ta bakin shugaban ta, Aminu Ibrahim Daura, ta ce ta kama wanda ya wallafa wakar. Daurawa ya bayyana hakan ne a daren jiya, As
Firaministar kasar Ingila, Theresa May, a wata ganawa da tayi da shugaba Buhari, ta bukaci gwamnatin Najeriya ta bawa masu son yin auren jinsi dama, ta hanyar canja dokokin da majalisar kasa tayi a kan duk wadanda aka samu na aika
Wannan ba shine karo na farko da gobara ta taba tashi a kasuwar Mile 12 ba, sai dai wasu rahotannin na ikirarin cewar wannan ita ce gobara mafi muni a tarihin kasuwar. A lokuta da dama gobara tasha tashi a kasuwar har tayi sanidiy
Hukumar sojin ta ce ta fara cin karo ne da wasu mata da kananan yara yayin wani samame da ta kai wata mafakar mayakan kungiyar ta Boko Haram kuma suka amsa cewar iyalan mayakan kungiyar ‘yan ta’addan ne. A wata sanarwa da darektan
Wata 'yar shekara 16 a duniya kacal 'yar asalin kasar Najeriya amma wadda ke zaune a kasar tarayyar Amurka mai suna Oluwatofunmi Oteju ta kwashi 'yan kallo bayan da ta lashe kyautar 'shugaba' ta shekara a jami'ar Augsburg. Kamar d
Kamar dai yadda muka samu daga wasu majiyoyin mu, kafafan yada labaran kasar Amurka sun rawaito cewa wasu sun yi yunkurin yin juyin mulkin a daular kasar Saudiyya a karshen makon nan da muke ciki. Majiyar mu ma dai ta ayyana cewa
Mahukunta a rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun sanar da samun nasarar da suka yi akan wasu dodanni da suka hargitsa ayyukan ibada a wata majami'ar dake a karamar hukumar Idemili ta yamma a ranar Juma'ar da ta
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta bayyana cewa zata fara binciken da ya kamata game da takardar korafin da suka samu na zargin badakalar ma'aikatan bogi da hadimi
Mudathir Ishaq
Samu kari