Jerry Rowlings ya karyata goyan bayan jawabin shugaba Buhari game da Matasan Najeriya

Jerry Rowlings ya karyata goyan bayan jawabin shugaba Buhari game da Matasan Najeriya

- Tsohon shugaban kasar Ghana ya nisanta kansa da maganar da shugaba Buhari yayi game da matasan Najeriya

- Rowlings ya bayyana cewa shi baiyi wani jawabi ba game da jawabin shugaba Buhari akan matasan Najeriya cewa duk karya ne maganganun da ake yadawa

- Rowlings a takardar da ta fito daga Ofishinsa yace duk wadana ke yada wadannan maganganu sunayi ne don bata masa suna ko kuma wata manufa tasu ta daban

A ranar 22 ga watan Afirilu 2018 tsohon shugaban kasar Ghana ya nisanta kansa da maganar da shugaba Buhari yayi game da matasan Najeriya.

A jawabin da aka fitar daga Ofishin Rowlings ta hannun Kobina Andoh Amoakwa, ya bayyana cewa shi baiyi wani jawabi ba game da jawabin shugaba Buhari akan matasan Najeriya cewa duk karya ne maganganun da ake yadawa.

Jerry Rowlings ya karyata goyan bayan jawabin shugaba Buhari game da Matasan Najeriya
Jerry Rowlings ya karyata goyan bayan jawabin shugaba Buhari game da Matasan Najeriya

Rowlings a takardar da ta fito daga Ofishinsa yace duk wadana ke yada wadannan maganganu sunayi ne don bata masa suna ko kuma wata manufa tasu ta siyasa.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: An kama Sanata Melaye a filin jirgin sama

Flt Lt. Jerry John Rowlings yace babu wata magana da yayi wadda ta alakanci maganar da shugaba Buhari yayi a garin London.

A halin da ake ciki Legit.ng ta ruwaito cewa Kungiyar sanin kula da hakkin musulmai (MURIC) ta bayyana cewa kalaman shugaba Buhari game da matasan Najeriya daidai ne.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng