Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jakadiyar Babban Sakataren majalisar dinkin duniya kan Matasa, Ms Jayathma Wickramanayake ta bayyana cewa, matasa wata muhimmiyar kadara ce mai matukar muhimmanci ga kowace kasa mai muradin cigaba a madadin zama matsala a gare ta.
Rahotanni sun kawo cewa jarumar da ta shahara a dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood Sadiya Adam Idris ta kasance daya daga cikin jaruman da suka sha gwagwarmaya da daraktoci da furodusoshi kan ta amshi tayin soyayyarsu.
Jami’an tsaro dakile yunkurin wasu yan kunar bakin wake uku da suka yi kokarin tayar da bam a Bama, dake jihar Borno, hakan ya sanya yan kunar bakin waken suka tayar da kansu inda suka mutu a take ba tare da hallaka kowa ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugabancin kasar nan Alhaji Atiku Abubakar yayi karin haske game da maganar hana shi shiga kasar Amurka da ake ta yawo da ita. Fitaccen dan
Shugaban shirin nan na yi wa kasa hidima na gwamnatin tarayyar Najeriya watau National Youth Service Corps (NYSC), mai suna Birgediya Janar Sulaiman Kazaure ya bayyana cewa yadda gwamnatin tarayya ta shirya yin karin mafi karancin
Hukumar ‘Yan Sanda ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kai hari a gonar shugaban hukumar kula da hakkin tattalin arzikin Najeriya mai rukon kwarya, Ibrahim Magu. Harin da suka kai a gidan gonar yayi sanadiyar ran dan sanda.
Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna, ASP Mukhtar Aliyu, ya tabbatar da hakan a jiya tare da bayyana cewar 'yan ta'addan sun tuba biyo bayan tattaunawa mai zurfi da hukuma da kuma shugabannin al'umma. Aliyu ya kara da cewar
Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yabawa tsohuwar gwamnatin jihar sa karkashin jagorancin Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso da cewar ko shakka ba bu ya kawo ci gaba.
Keyamo ya sha suka ne a yayin da yake ganawa da manema labarai kasancewar sa lauya mai kare wani mutum dangane da kashe-kashen da ya afku na ranar 6 ga watan Agusta a Cocin St. Philips dake garin Ozubulu a jihar ta Anambra.
Mudathir Ishaq
Samu kari