Boko Halas: Duk da ana Boko Haram, daliban jami'ar Maiduguri sun bada mamaki a bana

Boko Halas: Duk da ana Boko Haram, daliban jami'ar Maiduguri sun bada mamaki a bana

- UNIMAID ta fitar da dalibai 78 da suka fita da mataki na farko wato First class

- A ranar litinin ne University din ta maiduguri ta bayyana cewa sun sami dalibai 78 da suka fito da first class daga shekara ta 2015\2016 da kuma 2016\2017

- VC din makarantar Dr Ibrahim Njodi ya bayyana hakan ne a taron yaye dalibai da aka gabatar a maiduguri

Boko Halas: Duk da ana Boko Haram, daliban jami'ar Maiduguri sun bada mamaki a bana
Boko Halas: Duk da ana Boko Haram, daliban jami'ar Maiduguri sun bada mamaki a bana

Njodi ya bayyana adadin daliban da aka yaye a ranar asabar 28 ga watan afrilu yakai 17,895.wannan dai shine karo na 23 da makarantar ta yaye dalibai.

Yace daga cikin dalibai 3,527 da makarantar ta yaye guda 56 sun karbi shaidar kammala PhD yayin da 570 kuma suka karbi digiri sai kuma ragowar 2,901 suka fita da kwalin diploma.

VC din ya bayyana cewa an karawa mutum uku daga cikin lakcarorin su matsayi zuwa "Emerutis Professor "

DUBA WANNAN: Batun Farfesa mai raba maki ga 'yan mata ya taso

A bisa jajircewa da kuma gudunmawa da suke baya makarantar. Makarantar taci gaba da aikin ta sannan ta cimma abubawa da da cikin shekara 9.ya kara da cewa.

"Makarantar ta samu goyon baya daga hukumar (TETFUND), da kuma (USAID").

A bangaren sa ya ce NNPC da NLNG da kuma mashahurin dan kasuwar nan Alhaji Muhammad Indimi sun bawa makarantar gudunmawa ta musamman.

Njodi ya jinjinawa gwamnatin jahar barno, masu ruwa da tsaki, jami'an tsoro da kuma sauran kungiyoyi a bisa goyon baya da suka bawa makarantar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng