Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Matar mataimakin gwamnan jihar Edo, Mrs. Maryann Shaibu ta koka akan barazanar kisa da tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Comrade Adams Oshiomhole yake yi..
Rana ce ta bakin ciki ga dangin Rex Ebube Amatu, yayin da ya mutu a ranar Talata 8 ga watan Satumba, 2020, sakamakon hatsarin babur da ya rutsa da shi a Asaba..
Bayan shekaru shida da sace sama da dalibai 200 a makarantar mata ta Chibok, an gabatar da jarrabawar kammala sakandare ta WAEC a karon farko a garin na Chibok
A ranar Alhamis ne 10 ga watan Satumba, wani Malamin Islamiyya dake zaune a Ibadan mai suna, Naheem Salami, ya bayyanawa wata kotu dake a Ibadan, jihar Oyo...
Wasu 'yan bindiga wadanda ba a san ko su waye ba, sun halaka manoma biyu a jihar Nasarawa. Ana zargin makiyaya ne suka shiga kauyen Icenyam a yankin Kadarko.
Wasu magoya bayan jam'iyyar APC tare da hadin guiwar jami'an hukumar Hisbah ta jihar Yobe, sun ragargaza shagunan wasu 'yan kasuwa, wadanda suka sauya sheka.
Kafin a kashe shi ranar Talata, an taba saka ladan miliyan N10 a kan duk wanda zai bayar da wata gudunmawa da zata kai ga kama Gana, wanda ya addabi jihohin Ben
Kungiyar masu gidajen burodi sun koka kan yadda farashin kayan da suke sarrafa burodin ya tashi a kasuwa. Mambobin kungiyar sun ce ba za su iya jure wannan kar
Ana zargin wani dan sanda mai suna Alpha Lamurde da azabtar da wata budurwa mai suna Bilkisu Ummi Isa mai shekaru 20 a duniya, har ta mutu a jihar Nasarawa.
Mudathir Ishaq
Samu kari