Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan sandan jihar Rivers sun bayyana cewa sun samu nasarar kama mutane biyu da ake zargin suna da hannu a harin da aka kai unguwar Hausawa a ranar Lahadi a...
A jiya Laraba ne, 9 ga watan Satumba, 2020, wata kotun majistire dake Wuse Zone Six, babban birnin tarayya Abuja, ta umarci wani direba mai suna Ahmed Danladi..
A nasa jawabin, jagoran tawagar majalisar dinkin duniya, Edward Kallon, ya ce kimanin mutane miliyan 10.6 ne ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira sakamakon rig
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin a fitar da tiriliyan ₦2.3 a matsayin kunshin farfado da tattalin arziki tare da ragewa 'yan Najeriya halin
Adadin kudin ya shafi bashin da ake bin gwamnatin tarayya, gwamnatin jihohi 36 da kuma babban birnin tarayya Abuja. Ana sa ran Nigeria za ta ciwo wasu basussuk
Yawancin lokuta a waje nake sayen abinci saboda ba ta son yi mana girki kuma da mun samu sabani sai ta hada kayanta ba bar gida, ba zan kara ganinta ba sai baya
Wani lauya mai kare wasu samari uku da ake zargi da shan wiwi, Tunbosun Oladipupo, a ranar Laraba ya sanar da alkali J. Omisade na wata kotun majistare a Osun.
Najeriya ta sha gaban kasar India a matsayin babbar cibiyar mutuwar kananan yara masu kasa da ashekaru biyar, kamar yadda majalisar kula da kananan yara a 2020.
Gwamnatin tarayya ta umarci shugabanni asibitoci na tarayya da su fara amfani da manyan likitoci da kuma 'yan hidimar kasa don maye gurbin likitocin yajin aiki.
Mudathir Ishaq
Samu kari