Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake zantawa da tashar BBC Hausa, a garin Kaduna a yau Talata, Atiku ya ce, a shekarar 1992 ya janyewa MKO Abiola takara zaben fidda gwani na jam’iyyar SDP, duk kuwa da cewa alamu sun nuna zai iya samun nasara.
Onneghen na wannan furuci ne a fadar gwamnatin tarayya bayan wata ganawar sirri da ya yi da shugaba Buhari a yau, Talata. Onneghen ya ce babu wani alkali da zai gama sauraron kara kuma ya ki yanke hukunci tare da bayyana yawan dag
zarar an kai shi ne za'a kuma haɗa shi cikin gungun waɗanda ake zargi da aikata manyan laifuka har ma kuma suka ce shima mambansu ne, wanda hakan ya janyo jami'an ƴan sandan su kai ram da shi domin ba wanda da yafi ƙarfin doka
An samu hayaniya a shataletalen Area 1 dake Abuja inda wasu tsageru suka dates ayarin jami’an ‘yan sanda dake dauke da sanata Dino Melaye (sanata mai wakilatar Kogi ta yamma) sannan suka kwace shi daga hannun jami’an duk da suna
Alkalin Alkalai ya musanta zarge zargen da ake musu na cewa wai Alkalai na jan kafa a shari’un da suke yi, musamman wadanda suka shafi cin hanci da rashawa, inda ya kara da cewa fannin shari’a na iya bakin kokarinta wajen gaggauta
Akintunde yace; "Mun bayyana cewar a ranar 18 ga watan Disamba dinann ne babban bankin Najeriya (CBN) ya karbi kudi kimanin dala 322,515,931.83, wanda yayi dai dai da kimanin naira 116,105,735,458.80, daga wurin gwamnatin kasar...
Kaakakin yace wannan na daya daga cikin hatsarin aikin VIO, “Da ba dan jama’an gari sun taimaka ba, da sun nakasa shi, amma a yanzu jami’in namu na samun kulawa a wani Asibiti, amma a yanzu haka mun kai maganan ga hannun Yansanda.
Kakakin ya ce 'yan Achabar sun yi dandazo tare rufe jami'in da duka har ta kai ga sun yi masa rauni. Ya kara da cewar lamarin kan iya fin haka tsamari ba don jama'a dake wucewa sun kwaci VIO din ba. Yanzu haka an kai Mista Eyge as
Yunkurin harin na zuwa ne cikin abin da bai wuce sa'o'i 24 ba da wasu 'yan harin kunar bakin wake biyu, mace da namiji, suka kashe a kalla mutane bakwai a wani masallaci a Bama yayin sallar Asuba. Jama'ar garin Bama, mai nisan kil
Mudathir Ishaq
Samu kari