Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar 'yan sanda ta jihar Kebbi sun gano makaman ne garin a kaboro, dake da iyaka da jihar Kebbi da kuma jihar zamfara. Kwamishinan ' yan sandar jihar, Kabiru Ibrahim ya tabbatar wa da manema labarai a Birnin Kebbi, babban...
A wani rikici da aka samu tsakanin makiyaya da manoma a garin kansilan da yake wakiltar garin na Gawu dake karamar hukumar Abaji, Suleiman Ibrahim, da kuma wasu mutane biyu sunji mummunan raunuka. Mutanen biyun wanda aka bayyana..
Jam'iyyar PDP a kano tayi kira ga 'yan takarar gwamnan a karkashin inuwar jam'iyyar dasu bi kundin tsarin siyasar jam'iyyar. Shugaban jam'iyyar na jihar Senator Mas' up El-Jibril Doguwa ya tattauna da manema labarai jim kadan da..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe da kada su yarda wasu tsirarun mutane su dinga hada su fada saboda wata bukata tasu. Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kashe kashen da barnar da ake yi a wasu sassa
“Ta samu karaya ne a yayin da muke atisayen Man or War, inda muka garzaya da ita dakin shan magani, amma muka tarar babu na’urar daukan hoto, babu magani, babu komai, don hatta bandeji ma siya ta yi da kudinta.” Inji majiyar.
An kashe mutane da yawa hare-haren da aka kai yankin Hausawa a garin Makurdi, babban birnin jihar Benuwe, kamar yanda shugabannin yankin suka bayyana. Sarkin Hausawa na garin Makurdi, Alhaji Bello Sallau Abdulrahman, yace an...
A wani yunkuri da wasu daga cikin 'yan majalisar dattijai suke yi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kan kujerar shi, a bisa dalilin su na cewar ya fitar da kudi an sayi jiragen yaki ba tare da ya nemi shawara daga...
NAIJ.com ta ruwaito wakilin al’ummar Zamfara ta tsakiya a majalisar Dattawa, Sanata Kabiru Marafa ya bayyana sunayen mutane ashiri da daya, 21, a shafinsa na Facebook, wadanda ya samar ma aikin yi a manyan ma’aikataun gwamnati.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki a jihar Borno dake a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya mai suna Ali Dolori ya bayyana matsayar sa game da labarin komawar Sanata Ali Modu Sheriff jam'iyyar APC. Ali Dolori da alama dai ya bayyan
Mudathir Ishaq
Samu kari