Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ragowar mutanen da takardar karar ta ambata bayan sheikh El-Zakzaky su ne, Malama Zeenah Ibrahim, Yakub Yahaya Katsina da Sanusi Abdulkadir. Ana tuhumar su da ingiza mabiya Shi'a domin sabawa dokokin kasa tare da daure masu gindin
Kudin dai na Paris Club, kudi ne da gwamnatin tarayyar ta yayyanke a asusun jahohin da ya zarce ka’ida domin biyan bashin da Najeriya ta ci a shekarar 1995 zuwa 2002. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne dai ya kashin farko na kudin
Anyi ittifakin cewa kusan kashi 25 cikin dari na 'yan Najeriya na dauke da kwayar halittar cutar da sama da miliyan biyu suna dauke da cutar. Kamar yanda Adewole yace, an fara amfani da maganin ne a jihar Oyo sama da shekaru 20
Kungiyar kare hakkin Musulmai (MURIC) ta saki jawabi inda tayi bayanin dalilin da yasa batayi wani furuci kan rikicin da ke faruwa tsakanin jami’an yan sanda da yan Shi’a kan cigaba da rike shugabansu, Ibrahim El-Zakzaky.
Majalisar dattijai na yunkurin tsige shugaba Buhari ne saboda ya sabawa sashe na 80 na kundin tsarin mulkin Najeriya wajen fitar da Dalar Amurka $496 daga asusun rarar man fetur domin sayen wasu jiragen yaki na musamman daga kasar
Babban kwamandan kungiyar sojoji ta MNJTF Manjo Janar Lucky Irabor, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa sojoji 22 ne suka rasa rayukansu sai kuma 75 suka samu raunuka a wurin yakar kungiyar Boko Haram a lokuta daban daban.
NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, wannan matashi ya sha yunkurin kashe kansa da diddikar guba har a karo uku inda ake takar sa'a 'yan uwan sa ke hana shi. An tsinto gawar Kawa ne rataye a daren ranar 24 ga watan Afrilu a gidan su.
Wasu lokutan in suka dawo sai ta ga jini yana tsattsafowa daga duburarsu, har akwai wata rana da Malamar Makarantarsu ta kira ta a waya ta fada mata, sai ta ce mata, "Ta kira babansu domin ranar daga gidansa suka tafi makarantar."
Zanga-zangar dai za’a fara ne domin jan hankalin gwamnati ta kara daukara matakan ceto kirista guda da ta rage da kuma sauran yan Matan Chibok da Boko Haram suka dauke da ma sauran wadanda aka kame a ko’ina. A cewar mataimakin shu
Mudathir Ishaq
Samu kari