Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe kada su bari wasu suyi amfani dasu su raba kansu

Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe kada su bari wasu suyi amfani dasu su raba kansu

- Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe da kada su yarda wasu tsirarun mutane su dinga hada su fada saboda wata bukata tasu

Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe kada su bari wasu suyi amfani dasu su raba kansu
Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe kada su bari wasu suyi amfani dasu su raba kansu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe da kada su yarda wasu tsirarun mutane su dinga hada su fada saboda wata bukata tasu.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kashe kashen da barnar da ake yi a wasu sassa na kasar nan musamman ma jihar Benue yana nuni da mugun nufin wasu mutane a kasar nan wadanda basu so a zauna lafiya, saboda wasu bukatun su na kansu.

DUBA WANNAN: An kashe Hausawa da yawa a jihar Benuwe

Shugaban kasar yace irin wadannan mutanen a shirye suke subi duk wata hanya domin ganin sun saka kasar nan cikin wani hali.

Yace, "Sai kaga dan uwa yana kashe dan uwan sa, makwafci na kashe makwafci wannan garin suna kai hari da kashe mutanen wannan garin"

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel