Canji: Buhari zai kammala gina matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

Canji: Buhari zai kammala gina matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da cewa kafin karshen wannan shekarar za a kammala gina biyu daga cikin matatun mai 38 da ta kuduri aniyar ginawa a yankin Neja Delta.

Canji: Buhari zai kammala gina matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar
Canji: Buhari zai kammala gina matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

KU KARANTA: Buhari ya fara kamfe din zaben 2019

Wannan matakin na gwamnatin tarayya kamar yadda muka samu an bullo da shi ne domin tabbatar da wadatar man fetur din a cikin kasa sabanin shigowa da ake yi da shi daga kasashen waje.

A wani labarin kuma, Kawo yanzu dai a iya cewa shugaba Muhammadu Buhari ya tsallake tarkon batun tsige shi da majalisun tarayyar Najeriya suka fara yi tun a farkon makon nan bisa zargin da suka yi masa na kashe wasu kudade ba tare da amincewar majalisun ba.

A wata takardar karin bayani da shugaban kasar ya aikewa majalisar ya bayyana masu cewa yayi gaban kansa ne wajen siyen jiragen yakin saboda yana da tabbacin cewar majalisun za su amince da bukatar ta sa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel