Mujiya cikin tsuntsaye: Komawar Sanata Ali Modu Sheriff APC ta haifar da yamutsi a jihar Borno

Mujiya cikin tsuntsaye: Komawar Sanata Ali Modu Sheriff APC ta haifar da yamutsi a jihar Borno

Shugaban jam'iyyar APC mai mulki a jihar Borno dake a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya mai suna Ali Dolori ya bayyana matsayar sa game da labarin komawar Sanata Ali Modu Sheriff jam'iyyar APC.

Ali Dolori da alama dai ya bayyana rashin gamsuwar sa da dawowar fitaccen dan siyasar a jihar inda kuma ya zargi cewar ya dawo ne kawai domin ya kawo hargizi a zabukan shugabannin jam'iyyar da za'a gudanar.

Mujiya cikin tsuntsaye: Komawar Sanata Ali Modu Sheriff APC ta haifar da yamutsi a jihar Borno
Mujiya cikin tsuntsaye: Komawar Sanata Ali Modu Sheriff APC ta haifar da yamutsi a jihar Borno

KU KARANTA: Gwamnatin jihar Gombe ta amince da sabon tsarin albashi

A wani labarin kuma, Gwamnatin jihar Gombe a karkashin jagorancin Gwamna Ibrahim Dankwambo ta amince da dabbaka sabon tsarin mafi karancin albashi ga ma'aikatan jihar na Naira dubu ashirin da takwas musamman ma duba da yanayin yadda tattalin arzikin kasar ta tabarbare.

Wannan matsayar dai da gwamnatin ta cimmawa ta fito ne daga bakin shugaban ma'aikatan jihar sannan kuma shugaban kwamitin dabbaka mafi karancin albashin Alhaji Adamu Haruna Abubakar yayin da kwamitin gwamnatin tarayya na sabon tsarin a shiyyar arewa maso gabas ke ganawa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng