Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sakataren hukumar ilimin bai daya ta kasa, Dr Hamid Bobboyi ya ce, rashin sahihan bayanai na dalibai da kuma jinsi tare da yawan wadanda ake kaiwa makaranta babbar matsala ce ga ilimi a kasa baki daya. Daga cikin wannan tsari
Kungiyar ta yi wannan barazana ne ta hannun kwamandojin ta na tsaro da shirye-shirye, Janar Orubu Ekpe da Mike Agbalele. Kungiyar ta ce ta bawa gwamnatin tarayya wa'adin kwana 14 ta duba bukatar su. Tsagerun sun ce an ware kabilar
Dan sandan da aka mara ya sanar da kotu cewar, matar tare da wani mutum sun ci zarafin sa yayin da yake bakin aikin sa a kwanar CBN dake Karu a Abuja. Ya kara da cewar ya tsayar da wani dan Achaba ne da ya dauko matar amma maimako
A yau, Litinin, hukumar kula gidajen yari ta kasa (NPS) ta buga sanarwar zata dauki ma'aikata a wasu jaridun kasar nan. Sanarwar ta bayyana cewar, hukumar NPS na sanar da dukkan 'yan Najeriya dake bukatar aiki da hukumar cewar zas
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito daga cikin jiragen 32, guda 9 zasu shigo ne dauke da man fetir, yayin da sauran guda 23 suke dauke da kayayyakin abinci, da suka hada da alkama, kifi, man Disil, sundukai, taki, da sauran kayayyaki.
Da yake waiwaye adon tafiya, Gowon, ya ce lokacin da ta tabbata cewar zai shugabanci Najeriya a mulkin soji, abu na farko da ya fara yi shine neman taimakon ubangiji bayan yi masa godiyar bashi damar mulkin Najeriya da ya yi. A ja
“A ranar 24 ga watan Afrilu Ofishin Yansandan Utako ta samu kara daga wani mutumi mai suna Daniel Bruce, inda yace da misalin karfe 9 na safiyar ranar Talata, 24 ga watan Afrilu Ifeanyi ya caka ma Bruce wuka a sakamakon musu akan
Kaakakin rundunar, Abimbola Oyeyemi ne ya sanar da haka, inda yace Ajao da Aigba sun shiga hannu ne a ranar Larabar data gabata, a kauyen Baagbon dake cikin karamar hukumar Odede na jihar Ogun, inda suka kama su dauke da babur, ki
Wani binciken kwakwaf da kamfanin dillancin labaru na Reuters ta gudanar da ya nuna yan ta’addan Boko Haram na tatsar jama’an yankin tafkin Chadi, jihar Borno da Yobe dake zaune a yankunan dake karkashin ikonsu kudaden haraji.
Mudathir Ishaq
Samu kari