Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Duk da irin murna da maraba da miliyoyin mutane daban-daban bakaken fata na yankin Afirka suke yi akan tsarin fito da sabon kudin na bai daya, wasu manyan shugabanni musamman ma wadanda kasar Ingila ta raina sun nuna rashin amince
Karatowar kakar zaben bai-daya na shekarar 2019, wasu daga tsoffin yan siyasar kasar nan da suka jima suna jagorantar al'umma a mataki daban-daban, na wani yunkuri na fito da 'ya yansu a gwabza da su a kakar zabe mai zuwa. A wani
Wani matashi dan shekaru 25 kacal a duniya da ake zargin gawurtaccen barawo ne ya shaidawa 'yan sanda a jihar Osun cewa shi fa bindigar sa ma mahaifin sa ya bar masa ita gado bayan mutuwar sa. Kamar dai yadda muka samu, jami'an 'y
Da yake bayyana abinda ya faru gare shi, Urhoghide, ya ce "dama na san sun shirya ci min mutunci tun kafin na bar Abuja. Bayan na sauka sai kwamishinan 'yan sanda ya bani shawarar na jira gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki kuma nay
Bayan labari ya isa hukumar Hisbah ne sai ta tura jami'an ta domin su sare bishiyar saboda barazana da illar da take da ita ga imanin musulmi. Sai dai an yi dauki ba dadi da matasan dake karbar kudi a wurin bishiyar da jami'an His
Amma sai dai an samu rahotan hargitsi a Mopa wanda hakan har yayi sandiyyar lakadawa jami’in tsaro na farin kaya (Civil Defence) da kuma hayanisa da yan daba suka haifar, hakan yayi sandiyyar soke akwatina 6 na mazabar.
A yau ne hukumar zabe ta kasa (INEC) ta sanar da sakamakon tantance saka hannun jama'ar mazabar Kogi ta yamma dake bukatar a yiwa Sanata Dino Melaye kiranye. A sakamakon da hukumar zabe ta saki da safiyar yau, Lahadi, ta bayyana
A Najeriya a halin yanzu akwai manyan kasuwannin da suka yi fice wajen tara dumbin al'umma domin gudanar da harkokin su na cinikayya inda ake musayar kaya da kudi sabanin yadda kasuwanci ya faro a baya na musayar kaya da kaya.
An tabbatar da kimanin rayuka 12 sun salwanta tare da raunatar mutane 5 a wani mummunan hatsarin motoci biyu kirar Volvo da Ford da ya afku a yankin Foursquare dake babbar hanyar Legas da Ibadan a ranar Asabar din da ta gabata.
Mudathir Ishaq
Samu kari