Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar yan sanda ta kuma mika bidiyon ga kwararru don gano ko da gaske jami'inta ne, ko sojan gona, ko kuma dai bidiyon sashe ne na wasan kwaikwayo, haka zali
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin Najeriya, Sanata Mohammed Ali Ndume, na jam'iyyar APC da ke wakiltar jihar Borno ta Kudu, ya jinjinawa kokarin sojojin.
Wata mota dauke da fasinjoji har shida ta ci karo da jirgin kasa da ke tafiya dauke da fasinjoji a Oshodi da ke jihar Legas, gidan talabijin na Channels tace.
Wani matashii mai shekaru 30 ya shiga hannun jami'an tsaro a hammanskraal, yankin arewacin Pretoria sakamakon zarginsa da ake da soka wa tsohuwar budurwar wuka.
Wasu 'yan bindiga sun kutsa karamar hukumar Zango Kataf da ke jihar Kaduna inda suka kashe mutum biyu tare da kone gidaje masu tarin yawa, cewar The Nation.
Babban sifeton rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, ya tura wasu manyan jami'an 'yan sanda zuwa jihar Edo domin su saka ido a kan zaben kujerar
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia, ya ce rayuwarsa tana cikin garari tare da hatsari., jaridar The Punch ta wallafa hakan.
Daga cikin kokarin tabbatar da ingancin a fannin wutar lantarki a fadin kasar nan, Muhammadu Buhari ya nada wasu manya daga makusantansa a cikin kwamitin aikin.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita a ranar Juma'a, Sanata Kwankwaso, ya bayyana cewa ya jagoranci gudanar da tarurruka tsakanin mutanen arewa
Mudathir Ishaq
Samu kari