Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kaakakin rudunar Yansanda jihar Kebbi, Mustapha Suleiman ne ya sanar da haka a ranar Laraba 2 ga watan Mayu, a Birnin Kebbi, inda yace harin ya samo asali ne sakamakon rikicin siyasa daya kaure a tsakanin magoya baya.
Wata sabuwar Kungiyar Matasa mai lakabin JYDA (Janbulo Youths Development Association), ta bayar da tallafin kayan makaranta na sama da N100, 000 ga kimanin marayu 80 a unguwar Dorayi dake karamar hukumar Gwale ta jihar Kano.
Lemu yana da abubuwan amfani da dama ga fatar jikin dan adam wanda zaka so kaji su kaman kara hasken fata, farin hakora, magance kurajen fuska da kuma lafiyar farce. Yana da abubuwan kara kyau da dama ga fatar jikin dan adam.
Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Enugu, tayi ram da wasu da ake zargin yan kungiyar asiri ne da kuma yan fashi da makami su 25, a ranar Litinin din da ta gabata da misalin 1:00 na dare, yayin wani taron mambobinsu a jihar.
Gwamnatin Najeriya ta umurci jami'an tsaron kasar da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a garin Mubi dake jihar Adamawa. Gwamnatin ta dauki wannan mataki ne bayan wani harin kunar bakin wake da aka kai.
Daga karshe ya bayyana ma majiyar mu cewar duk a cikin wakokinsa ya fi kaunar wakar ‘Dan Adaln Mubi’ da kuma ‘Sardaunan Dutse’, musamman saboda a cewarsa duk abinda ya fada a cikin wakar ya gansu a zahiri, wasu kuma ya ji su.
NAIJ.com ta ruwaito wata ma’abociyar kafar sadarwar zamani na Twitter, Amal Abdul ce ta bayyana wannan labari a shafinta, inda tace Amarya da ba’a bayyana sunanta ba yar asalin kasar hadaddiyar Daular Larabawa, wato Dubai.
Jimoh wanda ya bayyana haka lokacin da yake zantawa da manema labarai na NAN a ranar Laraba, 2 ga watana Mayu a garin Ilorin, yace ya zamanto al’adar ‘yan kasuwa da daman a karawa kayayyakin da zarar watan Ramadan ya karato.
Garin neman gira, za'a rasa ido. Yan Najeriya sun shahara da sayan wayoyin hannu saboda neman sauki. Alhali Wadannan wayoyi da aka fi sani da 'UK used ko Second hand' yawanci na sata ko na yan Damfara. Kwamandan hukumar Rapid Resp
Mudathir Ishaq
Samu kari