Sojin Amurka da na Najeriya na wani sabon shiri kan Ta'addanci

Sojin Amurka da na Najeriya na wani sabon shiri kan Ta'addanci

- Ziyarar shugaba Buhari Amurka ta yi armashi fa sosai

- Shugaba Trump ya goyi bayan Amurka ta tsoma baki kan Boko Haram

- A baya shugaba Obama ya ja kafa sosai kan lamarin

Sojin Amurka da na Najeriya na wani sabon shiri kan Ta'addanci
Sojin Amurka da na Najeriya na wani sabon shiri kan Ta'addanci

Rundunar Sojin Amurka da ta Najeriya sun tattauna akan harkar tsaro da kuma yadda Najeriya zata cigaba da samun makaman yaki don kawo karshen ta'addancin a kasar Najeriya.

Shuwagabannin rundunonin Sojin sunyi taro suma. Wannan na nuin watakil a sami isowar sojin na Amurka yankin da Boko HAram ta addaba don kawo karshen lamarin da ya kusa shekaru 1o ana fafatawa.

Janar Dunford, shugaban rundunonin Sojin Amurka, shi yayi ma Janar Abayomi Olonisakin, Chief of Defence na Najeriya masauki a Pentagon, babbar tashar tsaro ta Amurka.

DUBA WANNAN: Don karyata TY Danjuma, TY Buratai ya dauki samarin Benue aikin soja daret

A Najeriya dai, jama'a na sa rai sojin turawa zasu zo su agazawa sojojin Najeriya don karas da ta'addanci, duk da cewa a da, lokutan da ta'addanci ya addabi Iraqi da Afghanistan samarin arewa sun sunfi goyon bayan su Osama da Zarqawy.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng