Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fadar shugaban kasar Najeriya a ranar Talatar da ta gabata da yayi daidai da ranar ma'aikata a dukkan fadin Najeriya ta fallasa wani abu da ta kira kullalliyar da gwamnatin shugaba Jonathan ta shirya yi na korar ma'aikata da dama.
A nasa jawabin, shugaban NLC reshen jihar Kebbi, Umar Halidu ya bukaci gwamnatin jihar ta duba yiwuwar karin kudin yan fansho musamman ga ma’aikatan da suka bar aiki a shekarar 2012 da 2013, duba da karin albashi da aka yi a wanna
A ranar Talatar nan ne shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya yaba wa BBC Africa akan shirin ta na "Africa Eye" wanda yayi tsokaci akan yaduwar shan miyagun kwayoyi a Najeriya. A wani bayani da sakataren yada...
Shahararren kamfanin nan na kasar Amurka wato General Electronics ya rattaba hannu akan wata yarjejeniya ta zuba jari domin inganta harkar sufurin jirgin kasa a Najeriya tare da hadin guiwar gwamnatin Najeriya...
Kakakin hukumar kula da kiyaye gwanon motoci a manyan hanyoyi na jihar, Mista Babatunde Akinbiyi, shine ya tabbatar da hakan da ya bayyana yayin ganawa da 'yan jarida na kamfanin dillancin labarai na Najeriya a birnin na Abeokuta.
Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito a ranar yau Talata, da zarar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Amurka, ana kuma sa ran zai kai ziyarar yini guda zuwa jihar Jigawa dake yankin Arewa ta tsakiya a kasar nan.
A yau ne aka gudanar da murnar ranar ma'aikata a kasar nan ta Najeriya wadda ta yi daidai ta 1 ga watan Mayun 2018. An saba gudanar da wannan biki a makamanciyar wannan rana ta kowace shekara kamar yadda wasu kasashe suka dabbaka.
Duk da jan kunne da Jamilu Ango ya yi ma Badariyya, ashe ta zagaya, ta samu wani dan uwanta, wani kanin mahaifiyarta, suka sha hotunan tamkar Amarya da Ango, bakinsu kanin kafarsu, babu wanda ya sani, ya ji, ko ya gani.
Yanzu haka dai wani matashi mai shekaru 23 ya tsinci kansa a gidan maza, dalilin satar kifin da yayi a unguwar Osogbo ta jihar Osun. Yawan adadin kifin da ake zargin matashin mai suna Abiodun Olasunkanmi, da sibarewa ya kai har na
Mudathir Ishaq
Samu kari